Gwamnatin jihar Kano zata sake bin diddigin fefen bidiyon Dala wanda aka fitar a 2018 har zuwa gaban EFCC.
Hakan na kunshe a cikin wata sanar wa ta maida martani ga tsohon gwamnan na jihar Kano, shugaban jam`iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje wanda mai magana da yawun gwaman na jihar Kano Sunusi Sanusi Bature D-Tofa ya aikewa manema labarai.
Bature ya kara da cewa gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf zata bin ciki dukkanin wasu nau`ika na cin hanci da rashawa da kuma sai da kadarorin gwamnati da ake zargin tsohuwar gwamnatin tayi na tsawon shekara takwas data shafe tana gudanar da mulki.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk
