Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onFebruary 5, 2026February 5, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1770236081020
Labarai, Majalisar Dattijai

Najeriya: Majalisar Dattawa ta amince da kudurin gyaran dokar zabe bayan zaman awanni biyar

Posted onFebruary 4, 2026February 4, 2026

Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da kudurin gyaran Dokar Zabe bayan shafe awanni biyar ana tattauna shi sashi-sashi. Kudurin shi ne kaɗai abin …

FB IMG 1770225002218
ICPC, Labarai

ICPC ta tsare tsohon Darakta-Janar na NIMASA, Bashir Jamoh

Posted onFebruary 4, 2026February 4, 2026

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (ICPC) ta tsare tsohon Darakta-Janar na Hukumar Kula da Harkokin Ruwa ta Nijeriya (NIMASA), Bashir Jamoh. Majiyoyi sun …

1004672821
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Yadda gobara ta ƙone wasu shaguna tare da lalata wasu sassan kasuwar Singa a Kano.

Posted onFebruary 2, 2026February 2, 2026

Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …

IMG 135038 02226 1770036652885
Kano, Labarai

Gwamnan Abba Kabir Yusuf Ya Yi Sabbin Naɗe-Naɗe A Jihar

Posted onFebruary 2, 2026February 2, 2026

‎Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Abubakar Ibrahim Matawalle a mai riƙon Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar. Wannan na cikin …

IMG 071818 02226 1770013107561
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Sheikh Usman Kusfah Zaria, Wanda aka fi sani da Rigi-Rigi Rasuwa

Posted onFebruary 2, 2026February 2, 2026

Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi rayuwar Babban Malam Sheikh Usman Kusfah wanda aka fi sani da Rigi-Rigi Malamin da yayi fice wajen karanto sunayen Sahabban …

IMG 104650 01226 1769939222626
Kano, Labarai

Kamfanin Best Medix 24 Pharmacy Yayi Bikin Cika Shekaru 4, Ka Kuma Karrama Ma’aikatansa Da Kyaututtukan Alfarma

Posted onFebruary 1, 2026February 1, 2026

Best Medix 24 ya samo hanyoyin sarrafa magunguna da suka zo a nau’ika na manya zuwa sarrafa su i zuwa na yara ƙanana da zasu …

IMG 222905 31126 1769894958576
Dangote, Labarai

Hawa Da Saukar Farashin Man Fetur Da Matatar Dangote Ke Yi Ka Iya Jefa Nigeria cikin Masharsharar Tattalin Arziki — In Ji Yan Kasuwa

Posted onJanuary 31, 2026January 31, 2026

Masu harkar sayar da man fetur a Najeriya, tare da masana harkar makamashi, masu sa ido da ƙungiyoyin ƙwadago, sun bayyana damuwa kan yadda ake …

FB IMG 1769793769456
APC, Labarai

Sauya sheƙar Gwamnan Kano zai ƙarfafa haɗin kan Arewa maso Yamma  – In Gwamna Radda

Posted onJanuary 30, 2026January 30, 2026

Gwamnan Jihar Katsina kuma Shugaban ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, Umaru Radda, ya bayyana sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJanuary 29, 2026January 29, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 155433 29126 1769698482921
Labarai

Kayi murabus ko ka shiho jam’iyyar APC – Waiya ga mataimakin Gwamnan Kano

Posted onJanuary 29, 2026January 29, 2026

Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na jihar Kano, camarade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bukaci Mataimakin Gwamnan Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, da ya ajiye …

FB IMG 1769669165692
Labarai, Wasanni

Hukunce-hukuncen Hukumar (CAF) Kan Wasan Karshe Na AFCON Tsakanin Senegal Da Marocco

Posted onJanuary 29, 2026January 29, 2026

Bayan dogon nazari da da toka da katsi kan yadda dambarwar wasan karshe na Afrika ya kasance hukumar wasannin ta fitar da matsayarta ta ƙarshe. …

IMG 20240111 112459
Cin Amana, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJanuary 28, 2026January 28, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya maye gurbin wadanda suka ajiye mukansu, da kuma daga darajar wasu

Posted onJanuary 28, 2026January 28, 2026

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da wasu sabbin nade-nade tare da daga darajar wasu jami’ai, a wani yunkuri na ƙarfafa tafiyar da …

FB IMG 1769556141167
Kotu, Labarai

Kotu Ta Tsare Shugaban KANSIEC da Wasu Hadimansa Kan Zargin Badakalar Biliyan ɗaya

Posted onJanuary 28, 2026January 28, 2026

Daga Aisha Salisu Ishaq Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), …

FB IMG 1769550474888
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Karyata Rahoton Daily Trust Na Haihuwar Jarirai 700,000 a 2026

Posted onJanuary 27, 2026January 27, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa, wanda ya jingina mata cewa ana sa ran haihuwar jarirai har 700,000 …

FB IMG 1769543037356
Labarai, NNPC

Ka zaburar da manyan gobe – PNGI ta yaba wa Bayo Ojulari bisa nasarorin gyare-gyare da NNPC ya fara samu

Posted onJanuary 27, 2026January 27, 2026

Ƙungiyar ci gaban ƙarni mai zuwa ta ‘Progressive Next Generation Initiative (PNGI)’ ta jinjina wa shugaban rukunin kamfanin man fetur na ƙasa NNPC, Bashir Bayo …

IMG 173910 27126 1769531969780
APC, Labarai

Ra’ayin Mai Rubutu: Me zai faru kasancewar Gwamna Abba ya koma jam’iyyar APC

Posted onJanuary 27, 2026January 27, 2026

Daga Muhammad Garba Siyasar Kano ba ta taɓa kasancewa tsayayyiya ba. Siyasa ce mai motsi da sauyawa, wadda akidar jam’iyya, mutane, buri, da kuma rikicin …

IMG 20260124 WA0589
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ƙawayen budurwa sun ragargaje tarin bulon ginin saurayi bayan ya fasa auren ƙawarsu

Posted onJanuary 24, 2026January 24, 2026

Daga Aminu Bala Madobi An wayi gari da tashin hankali bayan da wasu ‘yan mata, waɗanda ake zargin ƙawayen wata budurwa ne mai suna Fatima, …

IMG 163749 24126 1769269082176
Abba Gida Gida, Labarai

Sakon Alh Dahiru Rabi’u Shugaban  kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd. Na Taya Gwamna Abba Murnar Fita Daga NNPP

Posted onJanuary 24, 2026January 24, 2026

Ni Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban  kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.A madadi na da iyalina, da ‘yan uwana, da manyanmu, da abokan arzikina, da sauran …

Posts pagination

‹ 1 … 12 13 14 15 16 … 321 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab