Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da ake zargi da sayar da filayen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba, tare da jaddada cewa …
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da ake zargi da sayar da filayen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba, tare da jaddada cewa …
Kungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar …
Shugaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, ya yi kira ga ’yan …
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta a wani otal da ke unguwar …
Gadar dai ta shafe fiye da shekaru hamsin al’ummar yankin da makiyaya na amfanar ta, yayin tsallaka babban titin domin kauce wa faruwar hatsari. Daukar …
…Wajibi a cusawa yan Najeriya son kasarsu domin da yawa basu san alherinta da amfanita ba… Malam Ibrahim Khalil ya bayyana haka yayin wata karramawa …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitin haɗin gwiwa na hukumomi da dama domin yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi tare da sanya …
Ƙungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum Na Gayyatarku Gagarumin Bikin Cikarta Shekaru 7 da kafuwa, kamar yadda aka saba a duk shekara Ƙungiyar dake da ofishinta …
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta dakatar da yin hawan sallah ga dukkanin masarautun Kano dake karkashin Sarki Aminu Ado …
Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ni Alhaji Musa Bello Mahmud Jidda, Ɗan Adalan Mubi ina mai miƙa saƙon taya murnar zagayowar wannan babbar Sallah ga al’ummar …
Hukumar karɓar Ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC) ta bayyana cewa ta gayyaci tsohon Shugaban Ma’aikatan jihar, Abdullahi Musa, …
Jirgin farko na alhazan jihar Kano ya tashi ne zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar hajjin bana da alhazan jihar. Rukunin farko na alhazan …
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da bayar da tallafin naira miliyan 265 ga alhazan bana su 3,620 daga jihar domin taimaka musu da bukatunsu na …
Gwamnatin Jihar Kano ta kafa wani kwamitin mutum 12 domin dawo da naira biliyan 1.8 da aka ce an cire ba bisa ƙa’ida ba daga …
Rahotanni sun nuna cewa gadar na daga cikin muhimman hanyoyin zirga-zirga a cikin birnin Kano, amma tana fuskantar matsaloli da suka hada da hatsarurruka masu …
Majalisar Tuntuba ta Masu Ruwa da Tsaki ta Karamar Hukumar Garko ta yi kira ga jam’iyyun siyasa da su fifita cancanta, mutunci, da kuma tarihin …
Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance tare da amincewa da naɗin Murtala Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kano. Sakataren yaɗa labarai na majalisar, …
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya nesanta kansa daga zargin cewa gwamnatinsa ta raba wa mata Dan kamfai ja a matsayin tallafi, yana mai cewa …
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …