Ƙungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum Na Gayyatarku Gagarumin Bikin Cikarta Shekaru 7 da kafuwa, kamar yadda aka saba a duk shekara
Ƙungiyar dake da ofishinta mai lamba 121 SKY Memorial Complex 2nd Floor Zoo Road Kano ta shirya wannan gagarumin bikin ne domin sake nuna murnar ga yadda yayan wannan ƙungiyar da shugabanninta suke jajircewa wajen taimakon kai da kai da kuma taimakawa al’ummar jihar Kano.
An shirya wannan taron ne ranar Asabar 6th June, 2026
Za’a gudanar da taron ne Dutse Royal Mariri, Danladi Nasidi Housing Estate da misalin karfe 5 na yammacin wannan ranar
Wannan goron gayyata ne daga shugabannin wannan gidan na Amintattun Juna

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t