Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faÉ—in jihar Kano da Abuja Nigeria yau Alhamis 09/11/2023, 25/04/1445 AH

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:08 Am H. Rana – 6.21 Am Zuhur …

Alkur'ani
Addini, Labarai

Ma’ahad Islamiyya tayi bikin saukar dalibai 41 tare da yaye dalibai 200 kan sana oi daban-daban a kano

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Makarantar ma ahad Idrissiya Islamiyya dake unguwar Rijiyar Lemo a kano, sun gudanar da saukar Al’qur’ani mai girma ga dalibai 41, karo na 6. Alfijir …

📸Rariya
Arewa, Labarai

Kungiyar Dattawan Arewa Ta Magantu Kan Rikicin Dangote Da BUA, Gwamnan Zamfara Da Matawalle

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Dole A Sasanta Tsakanin BUA Da Dangote Da Kuma Rikicin Dake Tsakanin Matawallen Maradun Da Dauda Lawal Dare; Cewar NEF Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar …

CBN Governor
CBN, Labarai

CBN ya magantu akan kin karbar tsofaffin takardun Naira a kasar

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargaÉ—i masu Æ™in karÉ“ar tsofaffin takardun Naira a faÉ—in Æ™asar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan na zuwa ne sakamakon fargabar …

📸Emefele in court
CBN, Labarai

Bayan Wuya! Kotu ta bada belin Emefiele

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babbar Kotun Birnin Tarayya a yau Laraba ta bada belin tsohon gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele. Kotun ta ce a saki Emefiele ga …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1125/ Siyarwa = 1138 …

FB IMG 1699456412109
Addini, Labarai

Ƙilu Ta Ja Bau! Dubun Wani Sharifin Bogi Ta Cika A Kano

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar Wambai Dorayi Babba da yake Ikirarin Sharifta ba Sharifi ba ne, tare da karyata …

Screenshot 20220924 192856 com.facebook.katana edit 26000360936136
Ibtila i, Labarai

An harbe wani mutum har lahira yayin da yake gwada layar harbin bindiga a Bauchi

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

A cewarsa, nan take aka cafke biyu daga cikin wadanda ake zargin, yayin da sauran da suka tsere, amma yan sanda na farautarsu. Alfijir Labarai …

Tinubu Facebook
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya nada Indabawa da mutane 2 a matsayin kwamishinonin NUPRC

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Shugaban ya kuma amince da sake sauya ofishin Dakta Kelechi Ofoegbu (Kudu maso Gabas), Babban Kwamishinan Ayyuka da Gudanarwa. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Bola …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Laraba 08/11/2023 – 24/04/1445AH

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Najeriya tace Kashe rayuka da karya dokokin yaÆ™i a Gaza, dole su yi magana. Kotun É—aukaka Æ™ara ta ce Lalong …

Majalisar Najeriya
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar Najeriya ta magantu kan Kashe rayuka da karya dokokin yaƙi da ake a Gaza

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Majalisar Dattijan Najerya ta buÆ™aci gwamnatin Æ™asar ta haÉ—a kai da Majalisar Dinkin Duniya domin yin kira a tsagaita wuta a hare-haren da Isra’ila ke …

📸Hukumar Hisbah
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah Ta Kori wasu Jami’anta tare da neman su ruwa a jallo a Kano

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Daurawa na neman korarren hafsan Hisbah ruwa a jallo kan hada kai da bata-gari da taimaka wa masu badala Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Talata 07/11/2023 – 23/04/1445AH

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar dattijan Najeriya na son a tsagaita wuta a Gaza. Ƙungiyar MawaÆ™an Arewa ta kai wa tsohon shugaban Najeriya, Muhamadu Buhari …

Bola Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Fadar Shugaban Najeriya ta mika ta’aziyyarta ga rasuwar Sheikh Dr Yusuf Ali

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Yusuf Ali, wanda ya rasu a safiyar ranar Litinin, yana da …

Screenshot 20231103 172349 com.android.chrome edit 94247829761139
Labarai, NLC

Kungiyar Ƙwadago ta Bayyana Ranar da Zata Shiga Yajin Aiki a Najeriya

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Manyan kungiyoyin kwadagon biyu sun ce sun fara hada Kan mambobinsu a fadin kasar nan ba tare da bata lokaci ba . Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1697237741177
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata kashe Biliyan 40 don gudanar da aikin gadar sama guda 2 da wasu ayyuka 13 a jihar

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Wasu daga cikin ayyukan sun hada da Gina gadar sama da ta kasa a Dan Agundi da Gina gadar sama a Sha tale-talen Tal’udu Alfijir …

Labarai, Shugaba Tinubu

Martani! Shugaban Najeriya Tinubu ya caccaki Peter Obi

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Gwamnatin Najeriya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 da ya wuce, Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Tinubu yace Obi …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Talata 07/11/2023 – 23/04/1445AH

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotu ta buÆ™aci EFCC ta saki Emefiele ko kuma a kaishi kotu. Sojojin Najeriya sun ce sun kubutar da matar da …

📸Hisbah
Hukumar Hisba, Labarai

Mal Daurawa Ya Bayyana Tanade-Tanade 4 Da Gwamnati Ta Yi Wa Ƴan TikTok A Jihar Kano

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Mu dama Hisbah aikinmu shi ne umarni da aikin alheri da kuma hani da mummuna. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta …

FB IMG 1699307390194 edit 25071746005548
Gobara, Labarai

Ibtila’i: Gobara ta kone Shahararriyar Shagon Samsung Dake Banex Plaza A Birnin Tarayya Abuja

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Kawo yanzu dai babu cikakken bayani kan musabbabin tashin gobarar ko kuma adadin wadanda suka mutu har zuwa lokacin hada wannan rahoto. Alfijir Labarai ta …

Posts pagination

‹ 1 … 183 184 185 186 187 … 348 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab