Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

📸Ododo
Labarai, Zaɓe

Inec ta bayyana Usman Ododo na APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zaÉ“e mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Usman Ahmed Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaÉ“en gwaman jihar Kogi na shekara …

IMG 20231111 131533
Labarai, Zaɓe

INEC Ta Ba Da Umarnin Sake Gudanar Da Zabe A Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe ta …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Lahadi 12/11/2023 – 28/04/1445AH

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Daga Baba Usman Gama EFCC ta kama masu sayen Æ™uri’a da kuÉ—i naira miliyan 11 a Kogi da Imo da Bayelsa. Babu wani É—an takarar …

📸Masarautar Kano
Kano, Labarai

Mutum 140 suna jira a zartar musu da hukuncin kisa a Kano

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Gwamnonin da suka mulki Kano sun gaza sanya hannu kan takardun zartar da hukuncin kisa ko kuma su mayar da hukuncin na daurin rai-da-rai, in …

📸Gamboru Market
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Tashi A Kasuwar Gamboru Da Ke Maiduguri

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar Gobara ta tashi a a Babbar Kasuwar Gamboru da …

ALFIJIR 1
Labarai, Zaɓe

INEC ta bayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Jahar  Imo

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bayyana gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar …

BEST SELLER
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faÉ—in jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 12/11/2023, 28/04/1445 AH

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:09 Am H. Rana – 6.22 Am Zuhur …

📸Tinubu Haj Saadatu
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu Ya NaÉ—a Hajiya Sa’adatu Dogon Bauchi MuÆ™amin Kwamishiniya

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Ta taka muhimmiyar rawa wajen nemawa shugaba Tinubu Æ™uri’un mata a Arewa har aka kai ga cimma wannan nasara. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Æ™asa …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Asabar 11/11/2023 – 27/04/1445AH

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya nemi Majalisar Tarayya ta mayar da lokutan zaÉ“en gwamna lokaci É—aya a duk fadin Æ™asa. …

IMG 20231111 131548
Labarai, Zaɓe

Yan Daba Sun Bude Wuta Akan Masu Zabe Da Kuma Yadda Ake Hada Hadar Saiyan Kuri’u

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Wasu ’yan bangar siyasa sun bude wa jama’a wuta tare da sace kayan zabe a yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar Bayelsa Alfijir …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 10/11/2023 – 26/04/1445AHNov 10, 2023

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Mutum biyu sun rasa rayukansu a lokacin da aka sami rikici tsakanin Fulani da ‘yan banga a wata kasuwa dsa ke …

📸Hukumar Hisbah
Kannywood, Labarai

Ƴan Kannywood Sun Yi Martani Kan Gayyatar Da Hisbah Tayi Musu

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

’Yan  Kannywood sun bayyana rashin jin dadi kan hanyar da Hisbah ta bi wajen gayyatar su Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta gayyaci jarumai …

📸Umar Abdullahi Ganduje
Labarai, Zaɓe

Jam’iyyar PDP Ta Gargadi Ganduje Kan Zuwa Rumfunan Zabe A Bayelsa

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Jam’iyyar PDP reshen jihar Bayelsa ta yi kakkausar suka kan ziyarar da shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, zai kai jihar …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Yajin Aiki! Kotu Ta Dakatar Da Kugiyoyin Kwadago Tafiya Yajin Aiki Da Suka Shirya

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Kotun É—a’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyoyin Æ™wadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka shirya yi a ranar Talata. Alfijir Labarai …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Sake Sabin Nadi a yau Jumma’a

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada dan jarida Barr. Abdulsalam Mohammed a matsayin mataimaki na musamman. Alfijir Labarai ta rawaito Sanarwar ta ce Barr …

Labarai, Takaitattun labaran duniya

Shugaban Najeriya Tinubu ya Gargaɗi Isra’ila Kan Kisan Falasɗinawa

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a yakin da Isra’ila take gwabzawa da Falasdinawa a Zirin Gaza. Alfijir Labarai …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 10/11/2023 – 26/04/1445AH

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya yi alhini kan mutuwar mace Manjo Janar ta farko a Najeriya. Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 113 …

IMG 20231110 WA0013
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20231110 WA0012
Ibtila i, Labarai

Shugaban karamar hukumar ya yanke jiki ya faÉ—i ya rasu kwana daya kafin zabe

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban Karamar Hukumar Lokoja, Hon. Mohammed Dan Asabe Muhammad, ya rasu. Alfijir Labarai ta rawaito an tabbatar da rasuwarsa da misalin karfe 4:30 na safe …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faÉ—in jihar Kano da Abuja Nigeria yau Juma’a 10/11/2023, 26/04/1445 AH

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:08 Am H. Rana – 6.21 Am Zuhur …

Posts pagination

‹ 1 … 182 183 184 185 186 … 348 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab