DAMAR KARATU GA ƊALIBAN NAJERIYA KYAUTA — INDOMIE TA BUƊE FULL TUITION SCHOLARSHIP 2026”

FB IMG 1789462601831

DAMAR KARATU GA ƊALIBAN NAJERIYA KYAUTA — INDOMIE

 

A yanzu haka kamfanin Taliyar Indomie Nigeria ya tabbatar da cewa har yanzu ana karɓar applications na masu neman tallafn karatu (INDOMIE SCHOLARSHIP 2026)

 

Kamfanin kuma tabbatar da sabon lokacin ƙarshe na rufe wannan damar, ranar 30 ga Satumba 2026.

 

Don haka kamfanin yake sanar al’umma musamman na jihar Kano da Najeriya, suyi kokarin amfani da wannan damar domin cin gajiyar kamfanin Taliyar Indome

 

 

Daliban da zasu ci moriyar wannan tallafi sune:

 

🎓 Waɗanda za su fara Tertiary education a 2026/2027 academic session.

 

Ƙa’ida

 

🏫 Dole ne an samu admission a public ko state-owned institution.

 

Kamar su:

Universities,

Polytechnics,

Colleges

Education

Specialised institutions.

 

Kamfanin Indomie zai bada tallafin Full tuition na tsawon karatun, kuma ana sabunta scholarship duk shekara idan ɗalibi ya cika GPA ɗin da ake buƙata.

 

 

Ƙarin bayani, ba sai an gama uploading JAMB/WAEC/NECO ba kafin fara application; ana iya farawa da bayanan mutum da passport photograph, sannan a ƙara results kafin deadline.

 

Ana iya amfani da WAEC da NECO har sittings biyu.

Babu application fee — yin application kyauta ne.

 

Bayan rufe application, waɗanda aka shortlist za su shiga CBT, sannan a yi physical verification kafin zaɓin ƙarshe, final selection.

 

⏰ MUHIMMIN ABU

 

Deadline: 30 September 2026.

Saboda haka, a yau 15 September 2026, akwai sauran lokaci. Kuma wannan shi ne bayanin da shafin hukuma na Indomie ne ya tabbatar da ranar.

 

Wannan scholarship ɗin labari ne mai amfani sosai ga iyaye da ɗaliban Kano da sauran Najeriya, musamman saboda yanzu deadline ɗin ya koma 30 September.

 

Don haka sai sai ku garzaya shafin Hukuma na INDOMIE don yin rijista yanzu kafin damar ta kare.

 

📢 KU CI GABA DA BIN ALFIJIR LABARAI

 

Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sabbin labarai, rahotanni, bincike, shirye-shirye da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da sauran ƙasashen duniya.

 

📞 TUNTUBE MU

 

Domin samun ƙarin bayani, turo mana da labari, haɗin gwiwa, tallace-tallace, ɗaukar nauyin shirye-shirye ko wasu buƙatu:

 

📱 +234 803 207 7835

 

📰 Kuna da labari ko wani muhimmin bayani?

Ku turo mana da labaran gaggawa, sanarwar hukumomi, jawabi, sanarwar taro da abubuwan da suka shafi al’umma domin tantancewa da yaɗawa.

 

🤝 KU YI HAƊIN GWIWA DA MU

 

Muna maraba da mutane, ƙungiyoyi, hukumomi da ‘yan kasuwa masu sha’awar:

 

• Haɗin gwiwar kafafen yaɗa labarai

• Tallace-tallace

• Daukar nauyin shirye-shirye

• Haɗin gwiwar kamfanoni da hukumomi

• Rahotanni na musamman da bincike

• Tallata taruka da shirye-shirye

 

📞 Domin tattaunawa:

+234 803 207 7835

 

🌐 KU BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA

 

🐦 X (Twitter):

 

“Ku bi mu a X” https://twitter.com/Musabestseller?s=09

 

📘 Facebook:

 

“Ku bi mu a Facebook” https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

 

🧵 Threads:

 

“Ku bi mu a Threads” https://www.threads.net/@alfijirlabarai

 

▶️ YouTube:

 

“Ku yi Subscibe a YouTube https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

 

📸 Instagram:

 

“Ku bi mu a Instagram” https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

 

📲 SHIGA GROUP WHATSAPP

 

Ku kasance cikin masu samun sabbin labarai, shirye-shirye, rahotanni da muhimman sanarwa kai tsaye ta WhatsApp.

 

👇👇

https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4

 

ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES

 

Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce

 

📰 Labarai • Rahotanni • Bincike • Shirye-shirye • Wayar da Kai

 

© 2026 Alfijir Labarai Media Services

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *