Gwamnan Jihar Kano Mai Girma Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wasu shugabannin hukumomin gwamnati.
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan wadanda ya nada sune kamar haka:
- Engr. Ado Ibrahim Umar, Managing Director, Kano Hydo Electricity Development Company (KHEDCO)
- Alh. Auwalu Mukhtar Bichi, Managing Director, Kano State Investment and Properties Limited (KSIP).
- Dr. Farouq Kurawa, Managing Director, Kano State Agricultural and Rural Development Authority (KNARDA)
Har zuwa lokacin da aka nada Dr. Kurawa shine Babban Sakataren Gwamnati (PPS) na Gwamna.
- Dr. Tukur Dayyabu Minjibir, Managing Director, Kano Agricultural Supply Company (KASCO)
- Hon. Hussain Sarki Aliyu Madobi, Managing Director, Sustainable Kano Project (SKP)
- Hon. Sadiq Kura Muhammad, Managing Director, Zoological Garden Kano (ZGK)
- Engr. Sani Bala, Managing Director, Rural Electricity Board (REB)
- Hon. Shamwilu Gezawa, Kano State Rural Water Supply and Sanitation Agency (RUWASA)
- Alh. Tukur Bala Sagagi, Managing Director, Kano State Tourism Board
- Alh. Yahaya Muhammad Idris Managing Director, Kano State Printing Press
- Hon. Adamu Yahaya, Deputy Managing Director (DMD), Kano Printing Press
- Abba El-mustapha, Executive Secretary, Kano State Film Censorship Board
- Dr. Muhammad S. Khalil, Executive Secretary, Kano State Watershed, Erosion and Climate Change Management Agency (KN-WECCMA)
- Dr. Dahir M. Hashim, Coordinator, Kano State Watershed, Erosion and Climate Change Management Agency (KN-WECCMA)
Sanarwar ta kara da cewa dukkan wadanda aka nada da su kama aikin da aka dora musu nan take.
Kamar yadda Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren yaɗa Labarai na Gwamnan Jihar Kano ya wallafa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb
