Canjin Kudaden Waje
Alfijir Labarai ta sanar da farashin wasu kuɗaɗen ƙasashen waje a kasuwar canjin kuɗi ta Wapa Kano, bisa jadawalin da Bashir Elmadina Bureau de Change
Rahoton ya ƙunshi farashin saye da sayarwa na kuɗaɗen ƙasashen waje, domin bai wa masu karatu bayanai kan yanayin kasuwar canjin kuɗi.
JADAWALIN FARASHIN KUƊAƊEN WAJE
Dalar Amurka| $ (USD)| ₦1,365| ₦1,370
Fam ɗin Birtaniya| £ (GBP)| ₦1,820| ₦1,830
Yuro| € (EUR)| ₦1,520| ₦1,530
Riyal ɗin Saudiyya| ﷼ (SAR)| ₦370| ₦375
CFA NIJAR ₦2220 ₦2230
CFA CMR. ₦2130. ₦2140
Yuan na China| ¥ (CNY)| ₦185| ₦195
Rupee na Indiya| ₹ (INR)| ₦18| ₦25
ABIN DA ALKALUMAN SUKE NUNAWA
Bisa jadawalin, ana sayen dalar Amurka kan ₦1,365, yayin da ake sayar da ita kan ₦1,370. Fam ɗin Birtaniya kuma yana kan ₦1,820 wajen saye da ₦1,830 wajen sayarwa.
Yuro yana kan ₦1,520 wajen saye da ₦1,530 wajen sayarwa. Riyal ɗin Saudiyya, Yuan na China da Rupee na Indiya su ma suna da farashin da aka nuna a jadawalin.
Alfijir Labarai za ta ci gaba da bibiyar farashin kuɗaɗen ƙasashen waje a Kano da Abuja, tare da bayyana halin da ake ciki. Kar a manta farashin na iya canzawa a kowane lokaci.
KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
📢 KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
🌐 KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
