Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa
Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. Allah yasa mutuwa hutu ce a gareshi.
Za a sanar da lokacin jana’izarsa nan gaba
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
