Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah ya yiwa Barde Kerarriya rasuwa yau a Cair
Allah ya yiwa CP (Rtd) Alhaji Shehu Kabiru Bayero Barde Kerarriya rasuwa dazu a garin Cairo, Egypt.
Za a sanar da lokacin janaza daga baya, idan an kammala kawo shi gida.
Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, ya bawa iyalansa da yan’uwansa da al’umma baki daya hakurin rashin sa Allah yasa mutuwa ta zamo hutu gare shi amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
