Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 212250 29726 1785356592543
Kano Zaɓe

Kungiyar ‘Yan Jaridu Ta Yanar Gizo Ta Horar  Da Mambobinta Kan Ɗaukar Rahoton Zabe A Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026
FB IMG 1785327306038
Gwamnatin Nijeriya Labarai

Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe Biliyan 46 domin gyaran titin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026
IMG 191835 28726 1785262721738
Kano Labarai

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

LATEST POSTS

IMG 212250 29726 1785356592543

Kungiyar ‘Yan Jaridu Ta Yanar Gizo Ta Horar  Da Mambobinta Kan Ɗaukar Rahoton Zabe A Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026 Kano, Zaɓe
FB IMG 1785327306038

Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe Biliyan 46 domin gyaran titin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026 Gwamnatin Nijeriya, Labarai
IMG 191835 28726 1785262721738

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 Kano, Labarai
IMG 20260728 WA0810

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sahihancin ADC, Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 ADC, Labarai
FB IMG 1701803555397
Ilimi, Labarai

labari Mai Dadi! Wata Baturiya mai shekara 62 ta yi saukar Alqur’ani a Kano

Wata baturiya, yar ƙasar Bulgaria, Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Jihar Kano. Alfijir labarai ta rawaito cewa aure ne ya kawo …

By Alfijir Labarai kano
Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023
FB IMG 1695548443044
Kano, Labarai

Sharia! Lauyoyi 500 sun yi alƙawarin kare Gawuna a Kotun Ƙoli

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

Kimanin lauyoyi masu zaman kansu 500 ne suka yi alƙawarin kare, Nasir Yusuf Gawuna a kotun koli. Alfijir labarai ta rawaito Joseph Onwudiwe, mai magana …

Screenshot 20221027 112452 com.android.chrome edit 10136481627099
Abuja, Labarai

Yan Bindiga Sun Sace Mutum 7, Sun Harbi Daya A Babban Birnin Najeriya Abuja

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

An sace mutanen yayin jama’a suka shiga sallar magariba a masallaci. Alfijir labarai ta rawaito wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da akalla mutum …

Screenshot 20230824 121744 com.facebook.katana edit 5855605960042
DSS, Labarai

Tirka-Tirka! Jami’an DSS Da Masu Gadi Sun Ba Hamata Iska A Asibiti

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

An ba hamata iska tsakanin jami’an hukumar tsaro ta DSS da jami’an tsaron wani kamfani a Asibitin Kwararru na Jihar Edo da ke Benin. Alfijir …

IMG 20231204 210431
Kano, Labarai

Wata Sabuwa! Hisbah Ta Kama Wasu Masu Yin Balangu da  Mushen Rago A Kano

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Hukumar Hisbah ta yi nasarar kama wasu mutane da suke cin kasuwar mushen rago da kaji hadi dayin balangunsa. Alfijir labarai ta kwamandan Hisbah na …

IMG 20231204 182026
Kotu, Labarai

Kotu ta ba da umarnin a kwaso Wasu tarin motoci daga hannun tsohon Gwamna

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Gwamnatinmu ta himmatu wajen kwato duk abin da ya dace na jama’a ta hanyar aikin ceto da bai bar kowa ba. Alfijir labarai ta rawaito …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji Yau Litinin 

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20231204 125258
Kaduna, Labarai

Ganganci! Jirgi Ya Jefa Wa Masu Taron Mauludin Annabi Bom A Kaduna

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Ana fargabar harin bom din jirgin sojin ya hallaka mutane sama da 30 a wurin taron Mauludi a kusa da filin jirgin sama na Kaduna …

FB IMG 1701687855439
Canjin Kudi, Labarai

kasuwanci! Darajar kudin kirifto na Bitcoin ta zarta dala dubu 40

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

An sayar da Bitcoin a kan $40,700 da misalin karfe hudu na safe a agogon GMT ranar Litinin. Alfijir labarai ta rawaito farashin kowanne kudin …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 04/12/2023- 20/05/1445AH

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Daga Baba Usman Gama Hukumar Tashoshin Ruwa ta maida wa kamfanin Intels aikin karɓar haraji a tashoshin ruwa. Ministan yada Labarai yace Gwamnatin Tinubu za …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Kotu, Labarai

Kotu ta  daure wani dan yahoo kan zargin lalata da wata budurwa har sai da ta mutu

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Kotu ta tisa keyar wani mai damfara ta intanet dan shekara 19 zuwa kurkuku kan zargin lalata da wata budurwa har ta mutu a Jihar …

IMG 20231204 083314
Labarai, NIJAR

Najeriya Ta Aikewa Da Jamhuriyar Nijar Budaddiyar Wasika Akan Bazoum

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Minisitan ya kuma kore zargin da wasu ke yi cewa wasu kasashe ne ke fadawa Najeriya abin da za ta yi kan lamarin na Nijar. …

FB IMG 1701643550923
Gobara, Labarai

ibtila’i Gobara ta kone cibiyar sadarwar gidan talabijin ta Najeriya NTA

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Gobara ya lashe wani sashi na ofishin gidan talabijin na kasa (NTA) na jihar Sokoto a yau Lahadi. Alfijir labarai ta rawaito gobarar wanda ta …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Labaran Duniya Na Yammacin Lahadi 03/12/2023 – 19/05/1445AH

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya warewa Buhari, Osinbajo da Jonathan Naira Biliyan 13 a Kasafin Kudin 2024. Dan takarar gwamnan jam’iyyar NNPP a …

IMG 20231203 174317
Labarai, Police

‘Yan sanda sun kama SSA din Gwamnan Kano kan zargin karkatar da kayan abinci

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke Tasiu Al’amin-Roba, babban mataimaki na musamman (SSA), ga ofishin majalisar zartarwa da kuma wani Abdulkadir Muhammad …

BEST SELLER
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 03/12/2023, 19/06/1445 AH

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.  (An-Nisaa 103).  Kano  K Alfijir – 5:17 Am H. Rana – 6.32 Am Zuhur …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 03/12/2023 – 19/05/1445

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Daga Baba Usman Gama NDLEA ta ce ta gano gonar tabar wiwi a jihar Sokoto. Gwamnan jihar Kano, ya bankado wani sito da aka boye …

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

Ta adanci! Wani Dan aiki ya kashe uwar Dakinsa bayan ya tafka mata sata a gidanta

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Tsohuwar ta yi ta ihu tana neman taimako. Bayan haka, na yi ta dukanta har sai da ta fadi ta mutu.” Alfijir labarai ta rawaito …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 02/12/2023CE – 18/05/1445AH

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Kasafin kuɗi na 2024 ya tsallake karatu na biyu a majalisun ƙasa. Hakimai 3 sun mutu a hatsarin mota a jihar …

FB IMG 1701545131520
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da 5,000 haƙƙunansu

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da dubu biyar haƙƙunansu na bayan ritaya daga aiki. Alfijir labarai …

Posts pagination

‹ 1 … 175 176 177 178 179 … 354 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab