Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1784929894226
Labarai Shugaba Tinubu

Tinubu ya bukaci likitocin Najeriya da ke kasashen waje su dawo gida don hidimtawa al’umma

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026
IMG 20260723 WA1018
Kotu Labarai

Grand Kadi Ya Amince Da Samar Da Tsarin Tabbatar Da Sulhun Hukunar Shari’a a Commission Ta Jihar Kano A Matsayin Hukunci

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026
IMG 20260723 WA1180(1)
Al amuran Yau Da Kullum Labarai

WACORPAI Zata Fara Zaɓen Gwamnoni, Sanatoci da Kakakin Majalisu 10 Mafi Ƙwazo na Shekarar 2026.

Posted onJuly 23, 2026July 23, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1784929894226

Tinubu ya bukaci likitocin Najeriya da ke kasashen waje su dawo gida don hidimtawa al’umma

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026 Labarai, Shugaba Tinubu
IMG 20260723 WA1018

Grand Kadi Ya Amince Da Samar Da Tsarin Tabbatar Da Sulhun Hukunar Shari’a a Commission Ta Jihar Kano A Matsayin Hukunci

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026 Kotu, Labarai
IMG 20260723 WA1180(1)

WACORPAI Zata Fara Zaɓen Gwamnoni, Sanatoci da Kakakin Majalisu 10 Mafi Ƙwazo na Shekarar 2026.

Posted onJuly 23, 2026July 23, 2026 Al amuran Yau Da Kullum, Labarai
FB IMG 1778588658214

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar gaggawa ta hana daba da shaye-shaye a jihar

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026 Kano, Labarai
Labarai

Kwamanda Ya Ja Kunnen Tinubu Kan Jawo Kwankwaso APC

Alfijr ta rawaito Abdulmajid Dan-Bilki Kwamanda, ƙusa a jam’iyyar APC kuma na jikin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gargaɗi zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu …

By Musa Bestseller
Posted onMay 18, 2023May 18, 2023
Labarai

An Haramta Yin Amfani Da Manhajar TikTok

Posted onMay 18, 2023May 18, 2023

Alfijr ta rawaito Montana ta zama jihar Amurka ta farko da ta haramta amfani da manhajar TikTok da China ta kirkira a shafukan sada zumunta, …

Labarai, Wasanni

Manchester City Ta Yiwa Real Madrid Dakan Sakwara A Semi Final

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Kungiyar kwallon kafa ta Man City ta samu tikitin kaiwa ga wasan karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai ta shekarar 2023, bayan da …

Labarai

Kwastam Sun Kama Ƙwayar Tramadol Ta Biliyan 1.8 a Filin Jirgin Sama

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar kwastam, reshen filin jirgin saman Murtala Muhammed, MMA da ke Legas sun kwace fakitin tramadol 23 wanda kudinsa ya kai …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 745/ Siyarwa = …

Labarai

Yadda Zaku Koma Saka Kati Da Duba Balance Da Siyan Data Daga Yau – NCC

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito lambobin da ake amfani da su domin saka kudi, duba kudi da sauran su na Kamfanonin Sadarwa irin su MTN, AIRTEL, GLO, …

Labarai

Kungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa A Najeriya Ta Tsunduma Yajin Aiki

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5 a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar …

Labarai

Ƴan bindiga Sun Harbe Ɗan Uwansu Yayin Garkuwa Da Wani Mutum A Kano

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane a …

Labarai

Antoni-Janar Ya Magantu Kan Shari’ar Alhassan Ado Doguwa

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Musa Lawan ya karyata rahotannin da kafafen yada labarai suka bayar da ke rura wutar …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Jami’an ofishin Jakadancin Amurka Mutane 4 Sun Mutu

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Alfijr ta rawaito an harbe wasu ma’aikatan ofishin jakadancin Amurka hudu a Najeriya da ke aikin jin kai a jihar Anambra bayan wani hari da …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Sabbin Jami’o’i Masu Zaman Kansu Guda 37

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito majalisar zartarwa ta kasa (FEC) karkashin jagorancin Yemi Osinbajo, ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda 36 a fadin …

Labarai

Kotu Ta Bada Belin Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Majistare a Bauchi ta bayar da belin fitaccen malamin Musuluncin nan na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi. A ranar Talata …

Labarai

Kwankwaso Sunyi Ganawar Sa’o’i Huɗu Da Tinubu A Birnin Paris

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, zababben shugaban kasa, da Rabi’u Musa Kwankwaso wanda ya daga tutar New Nigeria People’s Jam’iyyar (NNPP) a zaben shugaban …

Labarai, MAAUN

Farfesa Gwarzo Ya Bada Naira Miliyan 2 Akan Kaddamar Da Wasu Manyan litattafai

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito Wanda ya kafa Jami’ar Canada ta Najeriya, Abuja, Farfesa Adamu Abubakar-Gwarzo, ya tallafa wa kamfanin IMPR na Image Merchants Promotion Limited da …

Labarai

Kotu Ta Tsare Sheikh Idris Dutsen Tanshi A Gidan Yari Bisa Ɓatanci Ga Annabi

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito Wata kotun Majistare a Bauchi ta ba da umarnin tsare wani fitaccen malamin addinin Musulunci na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

 Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Wata Uwa Ta Rasa Ranta A Ƙoƙarin Raba Faɗa Tsakanin Ƴaƴanta A Abuja

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta a kokarin raba fada tsakanin ‘ya’yanta maza biyu, Inusa da Usman. Duk da …

Labarai, Ta addanci

Wani Sabon Harin Ƴan Bindiga Ya Hallaka Mutane 38 A jihar Nasarawa

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito aƙalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwarsu ciki har da kananan yara da mata yayin wani harin ‘yan bindiga a garin Takalafiya …

Labarai

Dan jarida Ndace Ya Wallafa Littatafai 3 Kan Yadda Buratai Yayi Nasarar Yaƙi Da Boko Haram/ISWAP

Posted onMay 15, 2023

Daga Mustapha Usman Alfijr ta rawaito Jibrin Baba Ndace, tsohon wakilin jaridar Blueprint a ɓangaren tsaro, ya bayyana cewa ya rubuta littattafai uku ne a …

Ibtila i, Labarai

Ma’aikatan Banki Sun Kashe Matar Wani Customansu

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda reshen jihar Ogun sun kama wasu jami’an bankin Micro Finance su huɗu da laifin kashe wata mata ‘yar kimanin …

Posts pagination

‹ 1 … 249 250 251 252 253 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab