Daga Aminu Bala Madobi A karon farko, Gwamnatin jihar Kano ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da wani kamfanin ƙasar China mai suna Kodong …
Daga Aminu Bala Madobi A karon farko, Gwamnatin jihar Kano ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da wani kamfanin ƙasar China mai suna Kodong …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya baiyana cewa jam’iyyar NNPP mai mulki a jihar ba za ta razana da duk wata barazana da tsohon gwamnan jihar, …
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta ce ta tsare jami’anta 10 kan zargin satar kayayyakin aiki inda suka kasa …
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …
Sabon mai baiwa Gwamnan Kano shawara kan aiyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu, kwana ɗaya da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da shi …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban Ƙungiyar Ƙudirin samar da ‘Yancin Kai ta Yarbawa, Farfesa Banji Akintoye, ya jaddada cewa ƙungiyar ba za ta janye daga neman kafa ƙasar Yarabawa …
Tsohon Kwamishinan Kananan Hukumomin na jihar Kano kuma dan takarar mataimakin Gwamna a jam’iyyar APC a zaben shekarar 2023, Murtala Sule Garo ya bayyana damuwa …
Wani shahararren ɗan sanda mai muƙamin Mataimakin Kwamishinan, ACP, Daniel Amah ya karɓi addinin Musulunci. Amah, wanda yanzu sunan sa ya koma Muhammad Sanusi, ya …
A wani mataki na taya murna, Alh Lawan Badamasi (Galadiman Gezawa) ya jinjinawa Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf bisa cika shekaru 62 a duniya, inda …
Kimanin Dalibai biyu ne na makarantar Islamiyyah da ke unguwar Kuchibiyi a karamar hukumar Bwari, Dake Abuja suka mutu yayin da wasu hudu suka jikkata …
Daga Aminu Bala Madobi An tilastawa jama’a da dama barin gidajensu yayin da rahotanni suka ce ‘yan bindiga sun saka harajin Naira miliyan 173 a …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin sabbin kwamishinoni bakwai da masu bashi shawara na musamman goma sha uku da kuma manyan sakatarorin …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a …
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Engr. Muhammad Diggol, yayi a matsayinsa na kwamishinan ma’aikatar bibiyar aiyuka nan …
Babbar Kwamishiniya Mai Kulada Kungiyoyi a Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano KANSIEC, Hajia Amina Inuwa Fagge ta yaba tare da taya Gwamna …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62 …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar tsaron farin kaya DSS Da Kuma EFCC za su kashe naira biliyan biyu wajen zuba man fetur ga motocinsu a …