Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Makarantun Sakandare ta Ƙasa, NECO za ta saki sakamakon jarrabawar 2024 a yau Alhamis. Wata majiya mai tushe a hukumar ta …
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Makarantun Sakandare ta Ƙasa, NECO za ta saki sakamakon jarrabawar 2024 a yau Alhamis. Wata majiya mai tushe a hukumar ta …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauke dukkanin shugabanin riko na kananan hukumomin jihar 44 nan take. Alfijir Labarai ta rawaito …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Shugaban Kasa ya roki gwamnatin Tinubu da ta magance tsananin wahalhalu da ake ciki a kasar Alfijr Labarai ta Abdulsalami …
Daga Aminu Bala Madobi Makonni kadan gabanin gudanar da zabukan kananan hukumomi a Kano, Shugaban Hukumar KANSIEC Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya yabawa rundunar ‘yan …
Tsohon Gwamnan jihar Kogi ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. Daily Trust ta rawaito cewa ofishin yada labaransa a …
An raba kuɗin ne tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi da ƙananan hukumomi. Alfijir Labarai Kwamitin gwamnatin tarayya da ke rabon arziƙin ƙasa wato FAAC, ya …
Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargaɗi ’yan ƙasar game da yiwuwar samun ƙarin ambaliya a wasu yankuna bayan da ƙasar Jamhuriyyar Kamaru ta sako …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana ibtila’in ambaliyar ruwan da aka samu a Maidugurin jihar Borno da cewa wani babban abu …
The $550 million upstream gas project between the NNPC Ltd andTotal Energies on the development of the Ubeta field has taken off, the Presidency announced …
Babbar Kotun Musulunci da ke Rijiyar Zaki ta fara sauraren shaidu a kan shariar matashin nan Shafiu Abubakar wanda ake zargi da cinna wa masallaci …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Elder stateman and business mogul, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, has donated N1.5 billion to victims of the flood which ravaged parts of Maiduguri, Borno state… …
Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana da yawun Pentagon Sabrina …
The Deputy President of the Senate, Senator Barau I Jibrin, has received an aide of the Kano State Governor, Alhaji Sani Abdulkadir Dambo, to the… …
President Bola Tinubu has expressed commitment to support Borno state government in addressing the recent flood disaster. The President made pledge during a sympathy visit …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno domin jajanta wa al’ummar jihar bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da ta samu …
Kukan Zuciya Akan Sakin Sunan Dan Takarar Kansila na Mazabar Kwachiri Ina rubuto wannan wasika ne domin sanar da ku game da matsalar da ta …
Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …
Hajiya (Dr) Maryam Sani Abacha, Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Marigayi Sani Abacha ta jajantawa al’ummar Maiduguri bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da aka samu. Inda ta …