RAUDAH TRAVELS & TOURS LTD
Kamfanin Raudah Travels & Tours Ltd. ya fitar da jadawalin tafiye-tafiyen Umrah na shekarar 2026 zuwa 2027, inda ya bayyana ranakun tashi da dawowa daga Kano da Abuja, tare da kunshe-kunshe uku da ya tanada domin masu niyyar gudanar da ibadar.
Bisa ga bayanan da kamfanin ya wallafa a cikin tallarsa, shirin ya ƙunshi kwanaki huɗu a Madinah da kwanaki goma a Makkah.
JADAWALIN TAFIYAR UMRAH 2026–2027
Raudah Travels & Tours Ltd.
Tafiyar daga Kano
Ranar tafiya Ranar dawowa
10 Nuwamba 2026. 24 Nuwamba 2026
24 Nuwamba 2026. 8 Disamba 2026
8 Disamba 2026. 22 Disamba 2026
10 Disamba 2026. 24 Disamba 2026
19 Disamba 2026. 2 Janairu 2027
20 Disamba 2026. 3 Janairu 2027
5 Janairu 2027. 19 Janairu 2027
19 Janairu 2027. 2 Fabrairu 2027
TAFIYA DAGA ABUJA
Ranar tafiya Ranar dawowa
10 Nuwamba 2026. 24 Nuwamba 2026
24 Nuwamba 2026. 8 Disamba 2026
8 Disamba 2026. 22 Disamba 2026
9 Disamba 2026 23 Disamba 2026
16 Disamba 2026. 30 Disamba 2026
30 Disamba 2026. 13 Janairu 2027
5 Janairu 2027. 19 Janairu 2027
FARASHIN NAU’IKAN MU
Economy ₦2,500,000
Luxury ₦2,800,000
Premium ₦6,000,000
Tsawon tafiya: Kwanaki 4 a Madinah da kwanaki 10 a Makkah, bisa ga tallar kamfanin
YADDA ZA A SAMU ƘARIN BAYANI
Masu sha’awar tafiya Umrah za su iya tuntuɓar kamfanin ta waɗannan hanyoyi:
Lambar waya da WhatsApp:
07030706346.
08035378973,
08034803504
Adireshi na farko: Plot C20A, Zungeru Road, Kano, Nigeria,
Adireshi na biyu: Raudah Tubless Sub-Agent, A4 Alhamsad Tower, kusa da ƙofar shiga motoci ta ShopRite, Zoo Road, Kano.
Allah Ya sauƙaƙa wa dukkan masu niyyar zuwa Umrah, Ya karɓi ibadunsu, Ya kuma dawo da su gida lafiya.
📢 KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
🌐 KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
