Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Alfijir Labarai

IMG 094834 041026 1791103721891
Labarai

ALFIJIR LABARAI DA SHIFA’UL ASQAM AL-ALAMIYYA NA GAYYATAR AL’UMMA MAULUDIN ANNABI MUHAMMAD ﷺ YAU LAHADI

Posted onOctober 4, 2026

ALFIJIR LABARAI DA SHIFA’UL ASQAM AL-ALAMIYYA Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.   Ana gayyatar ɗaukacin masoya Annabi Muhammad ﷺ zuwa babban taron Mauludi, wanda …

IMG 160217 24926 1790262146398
Labarai

KOWA YA TUNA BARA! GENERAL SANI ABACHA: ABUBUWAN ALHERIN DA YA BAR WA NAJERIYA: FITOWA TA 1

Posted onSeptember 24, 2026

KOWA YA TUNA BARA!   GENERAL SANI ABACHA: ABUBUWAN ALHERIN DA YA BAR WA NAJERIYA Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai FITOWA TA 1 Lokacin …

IMG 071356 10926 1789020858328
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ SAYYIDINA ALIYU BN ABI ƊALIB (RA) – Daga Alfijir Labarai 

Posted onSeptember 12, 2026

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ Sayyidina Aliyu bn Abi Ɗalib (RA) yana daga cikin manyan Sahabban Manzon Allah ﷺ, kuma ɗan baffansa ne. Ya kasance …

IMG 071356 10926 1789020858328
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ Darasin Yau: Sayyidina Umar bn Al-Khattab (RA) – Alfijir Labarai 

Posted onSeptember 10, 2026

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ Sayyidina Umar bn Al-Khattab (RA) yana daga cikin manyan Sahabban Manzon Allah ﷺ, kuma shi ne Khalifa na biyu bayan …

IMG 20260907 WA0592
Labarai

Takaitattun Labaran Kano, Najeriya, Kasashen Waje Da Wasanni Laraba, 9 ga Satumba 2026 — Daga Alfijir Labarai

Posted onSeptember 9, 2026

🟢 KANO   1. Kano: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Yin Karya da Matsayin CSP   Rundunar ’Yan Sandan Kano ta kama …

IMG 20240614 WA0135
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ Darasin Yau: Sayyidina Abu Bakr As-Siddiq (RA) – Alfijir Labarai 

Posted onSeptember 9, 2026

Sayyidina Abu Bakr As-Siddiq (RA) na daga cikin mafi kusancin Sahabban Manzon Allah ﷺ. Ya kasance abokin Manzon Allah ﷺ na kusa, kuma shi ne …

IMG 20260907 WA0591
Labarai

TAƘAITATTUN LABARAN KANO DA NAJERIYA — LITININ, 7 GA SATUMBA 2026” DAGA ALFIJIR LABARAI 

Posted onSeptember 7, 2026

TAƘAITATTUN LABARAN KANO   1. Kano Ta Kafa Kwamitin Yaƙi da Cutar Diphtheria Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti na musamman domin ƙarfafa matakan dakile yaduwar …

IMG 20240221 102737
Labarai

Yadda  Ta Ke Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Dake Jihar Kano

Posted onAugust 17, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20260120 WA0769
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wani mutum ɗauke da adda ya tarwatsa taron masu ibada a coci

Posted onJanuary 20, 2026January 20, 2026

Rahotanni sunce anga mutumin rike da zabgegiyar adda yana ihu, yana mai cewa hayaniyar ibadar na damunsa, Jaridar Alfijir Labarai Ta Rawaito an samu tashin …

Alh Nura
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Nura Shu’Aibu (Zaki) Ranar Lahadi

Posted onDecember 21, 2024December 21, 2024

Iyalan Alh Shu’aibu Ibrahim Master (Gyadi Gyadi) Dana Alh Tjijjani Abubakar Gonge Barno State Na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki daurin auren …

Barr Muhammad Sani
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na gayyatarku Daurin Auren Yar Daya Daga Cikin Shugabanninta Barr Muhammad Sani Ranar Asabar

Posted onDecember 20, 2024December 20, 2024

Iyalan Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa Dana Marigayi Alh. Idris Abdullahi Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Zankadediyar AmaryaZainab Muhammad Sani 〔Muhibba] Da Arushin AngoAbdullahi …

Screenshot 2024 1026 100930
Labarai

Alfijir labarai na gayyatarku Maulidin Annabi (S A W) na kungiyar Amintattun Juna

Posted onOctober 26, 2024October 26, 2024

Kungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum na farin cikin gayyatarku zuwa wajen taron maulidin shugabanmu ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA da ta saba yi duk shekara. …

Screenshot 20240627 221142 WhatsAppBusiness
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Asibitin Best Choice Zai Kaddamar Da Fara Ayyukan Kula Da Hakora Kyauta A Ofishinsa Dake Tal’udu

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

A wani bangare na bikin kaddamar da sabon sashin kula da hakora, asibitin kwararru na Best Choice ya kaddamar da shirin kula da hakora kyauta …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Rushe A Daren Lahadi

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …

Labarai, Ta addanci

Yanzu Yanzu Rikici Ya Balle Tsakanin Masu Shaguna Da Yan Daba A Kano

Posted onJune 11, 2023June 12, 2023

Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Gine-Ginen Da Ta Ce An Yi Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab