Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Amurka

IMG 20250214 WA0020
Boko Haram, Labarai

Wani Dan Majalisar Amurka Ya Fallasa Shugabannin Amurka Masu Daukar Nauyin Boko Haram.

Posted onFebruary 14, 2025February 14, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wani dan majalisar dokokin Amurka, Scott Perry, ya yi zargin cewa hukumar raya kasashe ta Amurka USAID ce ke tallafa wa …

IMG 20250127 WA0188
Amurka, Labarai

Na Allah Baya Karewa: Wata ‘Yar Najeriya Ta yi Abin Yabo Da Bajinta A Amurka.

Posted onJanuary 27, 2025January 27, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wata ‘yar Najeriya ‘yar asalin kasar Amurka, Victoria Ogunremi, ta mayar da makudan kudade da suka kai dala dubu 5,700 (kwatankwacin …

FB IMG 1737835082808
Amurka, Labarai

Wasa Farin Girki: Trump ya dakatar da bada tallafi ga ƙasashen waje

Posted onJanuary 25, 2025January 25, 2025

Amurka ta dakatar da ba wa kasashen waje tallafi nan take kamar yadda wata takardar gwamnati da ke kunshe da umarnin wadda aka yi satar …

FB IMG 1737400691217
Amurka, Labarai

Yadda aka rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban Amurka na 47

Posted onJanuary 20, 2025January 20, 2025

Tsohon shugaban ƙasa na Amurka, Donald Trump, ya sake ɗarewa kan kujerar shugabancin ƙasar a matsayin shugaban ƙasa karo na biyu, a wani abin tarihi …

IMG 20250120 130659
Labarai, SERAP

SERAP na neman Trump ya fara aiki takan yan Siyasar Najeriya masu sace arzikin kasa

Posted onJanuary 20, 2025January 20, 2025

Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (SERAP) ta yi kira ga shugaban kasar Amurika Donald Trump da ya gano tare da dawo …

FB IMG 1736896396567
Amurka, Labarai

Annoba! Wutar dajin Los Angeles ta haddasa asarar dala biliyan 150 a California

Posted onJanuary 15, 2025January 15, 2025

Wasu alƙaluman ƙwararru da ke sanya idanu kan wutar dajin Los Angeles can a jihar California ta Amurka sun nuna yadda adadin ɓarnar da wutar …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onNovember 20, 2024November 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20241118 WA1014
Amurka, Labarai

Wata sabuwar: Trump ya bayyana shirinsa na fatattako ‘yan Najeriya daga Amurka.

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya sanar da shirin ayyana dokar ta-baci a kan iyakokin kasar da kuma amfani …

Tinubu vs Trump
Amurka, Labarai

Shugaba Tinubu ya taya sabon shugaban Amurka Donald Trump murnar lashe zabe

Posted onNovember 6, 2024November 6, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …

Shugaban Hisbullah
Kasashen Waje, Labarai

Kasashen Waje! Fashe-fashen na’ura a Labanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah

Posted onSeptember 20, 2024September 20, 2024

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …

Screenshot 20240917 121512 Chrome
Labarai, NIJAR

Kasar Amurka Ta Kammala Kwashe Dakarunta Daga Jamhuriyar Nijar

Posted onSeptember 17, 2024September 17, 2024

Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana da yawun Pentagon Sabrina …

Trump
Amurka, Labarai

Ta’addanci! Trump Ya Sake Tsallake Rijiya Da Bayaa Wani Sabon Hari

Posted onSeptember 16, 2024September 16, 2024

Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya sake tsallake rijiya da baya a wani sabon hari da wani dan bindiga ya yi …

Rigakafi
Labarai

Ibtila’i! Adadin Mutanen Da Suka Kamu Da Cutar Kyandar Biri A Najeriya Ya Kai 53 – In Ji NCDC

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Kusan makonni biyu da suka gabata Amurka ta ba Najeriya allurar rigakafin cutar ta kyandar biri A wata sanarwa hukumar ta NCDC ke fitarwa duk …

Screenshot 20240427 105932 Facebook
Arewa, Labarai

Tsarabar Da Gwamnonin Arewacin Nijeriya 10 Suka Samo A Ziyarar Da Suka Kai Amurka

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …

Labarai

Amurka Tayi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Ƴaƴanta Zuwa Jihohi 18 A Najeriya

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …

Labarai

Kasar Amurka na shirin haramta amfani da shafin TikTok a ƙasar

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab