Labarai INEC ta ayyana ɗan takarar APGA Charles Soludo a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan Anambra Posted onNovember 9, 2025November 9, 2025 INEC ta ayyana Charles Soludo na APGA a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan AnambraCharles Soludo dai ya kasance tsohon gwamnan Babban Bankin Nijeriya CBN …