Labarai Gwamnatin Kano ta gargadi masu yin karin ruwa da ƙarin jini a Chemists na faɗin jihar. Posted onAugust 18, 2026August 18, 2026 Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ce ta bayar da umarnin, inda ta ce shagunan sayar da magunguna ba …