Labarai KOWA YA TUNA BARA! GENERAL SANI ABACHA: FEAP, ƘANANAN SANA’O’I DA ƘOƘARIN ƘARFAFA TATTALIN ARZIKIN KARKARA Posted onSeptember 27, 2026 KOWA YA TUNA BARA! Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai FITOWA TA 4 A Fitowar Ta 1, mun duba wasu manyan ayyuka da shirye-shiryen raya …