Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kaduna

IMG 224531 171026 1792273550656
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 17, 2026

Labarai   1. KANO: ’YAN SANDAN JIHOHI SUN GARGAƊI KAFafen YAƊA LABARAI KAN LABARAN ZAƁE   Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya …

IMG 093129 22926 1790065894951
Labarai

YAN SANDA SUN KAMA WANDA AKE ZARGI DA GARKUWA, SUN KWATO DRONE A KANO

Posted onSeptember 22, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 35, Habibu Bello, wanda ake zargi da kasancewa cikin wata ƙungiyar masu …

IMG 150922 10926 1789049395527
Labarai

Ayyukan Hukumar SEMA A Arewacin Najeriya — 2026 Menene Hukumomin Kula da Ibtila’i Suke Yi Wa Al’umma?

Posted onSeptember 10, 2026

Daga Alfijir Labarai   A duk lokacin da ambaliya, guguwar iska, gobara, rushewar gine-gine ko wani babban ibtila’i ya afku, ana sa ran Hukumar Kula …

IMG 130654 10926 1789042058240
Labarai

Mu Leka Customs: Hukumar Shige Da Fice Ta Kara Tsananta Yaƙi Da Fasa-kwauri, Ta Kama Makamai, Miyagun Kwayoyi Da Dabbobin Daji

Posted onSeptember 10, 2026

Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta ƙara tsananta ayyukan yaƙi da fasa-kwauri a faɗin ƙasar, inda ta samu manyan nasarori da suka haɗa da kama …

IMG 230323 21826 1787349819652
Labarai

Alfijir labarai Na Gayyatarku Bikin Cikar Kungiyar Gidan Wambai Charity Foundation Shekaru 5 Da Raba Tallafi

Posted onAugust 21, 2026

Gidan Wambai Charity Foundation ƙungiya ce da aka kafa ta domin tallafawa marasa ƙarfi da kuma tallafawa Mambobinta wajen samar musu da sana’o’i da hanyoyin …

IMG 155742 31726 1785509879263
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Daga Auwalu Tuhami Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa  dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Alhamis 30/07/2026 Hatsi …

IMG 190133 11526 1778522502776
Kaduna, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatar Yan Uwa Da Abokan Alh Hamza Gwaska Kaduna Bikin Murnar Ƙarin Shekarunsa

Posted onMay 11, 2026May 11, 2026

Alfijir Labarai na gayyatar ƴan uwa da abokan arziki da masoya wajen taron da masoya suka shirya domin ta gwarzo abin koyi mutum na mutane …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa

Posted onMay 1, 2026May 1, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa A jiya Alhamis, manoma sun kawo amfanin gona da yawa a Kasuwar Hatsi ta Giwa, wanda ya jawo yawaitar kaya a …

IMG 141247 07426 1775567579635
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Barkono Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Juma’a 17/04/2026

Posted onApril 17, 2026April 17, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Barkono A Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Daga Auwalu Tahamu Zarewa Red Pepper (Danminci) – ₦80,000 …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

Posted onApril 16, 2026April 16, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Laraba 15/04/2026 …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 08/04/2026

Posted onApril 9, 2026April 9, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Daga Auwalu Tahamu Zarewa HATSIMasara – ₦26,000 zuwa …

IMG 141247 07426 1775567579635
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Barkono Ke Gudana A Kasuwar Ancau Dake Jihar Kaduna a yau Talata 07/04/2026

Posted onApril 7, 2026April 7, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Ancau  Karamar Hukumar Ancau  dake Jihar Kaduna Najeriya Red Pepper (Danminci) – ₦80,000 to ₦85,000 Red …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 01/04/2026

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Ga yadda farashin kayan …

FB IMG 1774650086050
Labarai, Tsaro

Da Dumi Duminsa: Yanzu yanzu aka saki Nasir El-Rufai saboda rasuwar mahaifarsa

Posted onMarch 27, 2026March 27, 2026

An saki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga tsarewar da ake masa inda ya koma gida domin halartar jana’izar mahaifiyarsa. Ɗansa, Bashir El-Rufai, ne …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna Ranar Alhamis Ta Karshen Ramadan

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Guwa LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya FARASHIN HATSI Farar Masara • ₦26,000 …

FB IMG 1771079038712
Kaduna, Labarai

Nasiru El-Rufai ya musanta hannu a ɓacewar Dadiyata, ya dora zargi kan Gwamnatin Ganduje

Posted onFebruary 14, 2026February 14, 2026

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya musanta zargin cewa yana da hannu a ɓacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, tare da …

IMG 203627 02126 1767382599690
Ilimi, Labarai

Labari Mai Dadi: Jami’ar Tazkiyah Dake Zaria Ta Dauki Nauyin Karatun Wasu Tarin Marayu

Posted onJanuary 2, 2026January 2, 2026

Shugaban Jami’ar Mata Zalla Tazkiyah, da ke Zaria Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya ba wa mata marayu gurbin karatu a Jami’ar. Jami’ar Tazkiyah Zaria ita …

IMG 20251103 WA0053
Amurka, Labarai

Jerin Jihohin Arewa Guda 12 Da Amurka Za Ta Sanyawa Takunkumi Na Hanasu Bizar Zuwa Kasarta

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …

FB IMG 1756379013977
Ibtila i, Lafiya

Ibtila’i: Mahaifiya da yaranta uku sun mutu a rushewar gini a Zaria

Posted onAugust 28, 2025August 28, 2025

Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …

FB IMG 1756216682059
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Ana fargabar samun asarar rayuka a hatsarin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna

Posted onAugust 26, 2025August 26, 2025

Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …

Posts pagination

1 2 3 … 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab