Alfijir labarai Na Gayyatarku Bikin Cikar Kungiyar Gidan Wambai Charity Foundation Shekaru 5 Da Raba Tallafi

IMG 230323 21826 1787349819652

Gidan Wambai Charity Foundation ƙungiya ce da aka kafa ta domin tallafawa marasa ƙarfi da kuma tallafawa Mambobinta wajen samar musu da sana’o’i da hanyoyin dogaro da kai.

Wannan Kungiya an kafa ta ne shekaru biyar da suka gabata, kuma duk shekara wannan kungiya na yin bikin Cikar shekararta, domin a sanarwa da Mambobinta da al’umma ire-iren nasarorin da aka samu a wannan shekarar.

Bana ma Allah ya kawo mu, inda kungiyar zata gabatar da gagarumin taron wannan shekarar a garin Zariya da ke jihar Kaduna

Za’a gabatar da taron ne ranar Asabar

22nd Agusta 2026

A Dakin taro na Sleeprite Zaria.

Taron za’a fara gudanar da shine da misalin karfe 9 na dare ranar. Don haka ake sanar da al’umma dake wannan jiha ta Kano ana gayyatar su wannan taro mai tarihi.

Mai gayyatarku shugaban wannan gidan Alhajin Wambai.

Kamar yadda Sakataren kungiyar Ahmad No Shaking ya sanya hannu.

Allah ya bada ikon halarta ameen summa ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *