Labarai NAHCON ta sanar da kamfanonin jiragen sama 5 da za su yi jigilar mahajjata a aikin Hajjin 2027 Posted onAugust 13, 2026 Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da amincewa da kamfanonin jiragen sama guda biyar da za su gudanar da jigilar mahajjatan Najeriya a aikin …