Labarai Daga Mai Wanke Motoci Zuwa Matashin Ɗan Kasuwa a Duniyar Kasuwancin Motoci ta Intanet Posted onOctober 16, 2026October 16, 2026 Tarihin jajircewa, gaskiya, aiki tuƙuru, riƙon amana da hangen nesa. ZAKI MOTORS KANO NIG. LTD kamfani ne na kasuwancin motoci ta Intanet, mallakar matashin ɗan …