Labarai Kotu Ta Aike Da Mutane Biyu Gidan Gyaran Hali Kan Zargin Rusa Gada A Karamar Hukumar Kumbotso Posted onAugust 11, 2026August 11, 2026 Kotun Majistare mai lamba 47 da ke Unguwar Zungeru a Jihar Kano, ta tura mutane biyu gidan yari bisa zargin haɗa baki wajen rushe wata …