Labarai Gwamnatin Kano Ta Umarci Ma’aikata Su Sabunta Bayanan Su Kafin 30 Ga Satumba. Posted onSeptember 5, 2026September 5, 2026 Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan ma’aikatanta da su sabunta bayanan kansu da na aikinsu ta hanyar manhajar Kano Integrated Personal and Payroll Information System …