Zan Bawa DSS Damar Ciro Duk Wata Tattaunawa Da Muka Yi Da Akpabio Daga WhatsApp Ɗina – In Ji Natasha
Sanata Natasha ta bayyana ƙarin wasu tuhume, tuhumen da take yiwa shugaban majalisa Akpabio, a wata tattaunawa da tayi a gidan talabijin na ARISE Natasha …
