Labarai Da Dumi Duminsa: Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta bukaci hukumomi a Najeriya su kama Sheikh Jingir Posted onAugust 11, 2026August 11, 2026 Hukumar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Ƙasa (NHRC) ta nemi hukumomin tsaro da su kama tare da gurfanar da fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya …