Labarai Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji Posted onAugust 4, 2026 Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Sakataren yaɗa labarai na majalisar dokokin …