Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji

IMG 140204 04826 1785848556241

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku.

Sakataren yaÉ—a labarai na majalisar dokokin jihar Kano, Kamaluddeen Sani Shawai, ne ya sanar da haka a wata gajeriyar sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Cikakken Bayani na nan tafe…

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *