Gwamnatin Jihar Kano ta rushe wani gini da aka yi ba bisa Æ™a’ida ba a kan hanyar ruwa da ke Kofar Dukawuya, bayan Æ™orafin da mazauna yankin suka kai wa Ma’aikatar Kasa da Tsara Birane.
Alfijir labarai ta rawaito Daraktan Wayar da Kan Jama’a na ma’aikatar Æ™asa ta jihar Kano, Malam Murtala Shehu Umar, ya bayyana haka. Ya kara da cewar hukumar ta ce matakin na daga cikin Æ™oÆ™arin gwamnatin jihar na kawar da gine-ginen da aka yi ba bisa Æ™a’ida ba.
Ya ƙara da cewa gwamnatin jihar ta sake jaddada haramcin yanka ko siyar da duk wani fili mallakin gwamnati, ciki har da na makarantu, asibitoci da sauran kadarorin gwamnati.
Murtala ya kuma bayyana cewa dukkan filayen dake mallakin Gwamnatin Jihar Kano yanzu suna Æ™arÆ™ashin kulawar Ma’aikatar Kasa da Tsara Birane.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
