Kano, Zaɓe Kungiyar ‘Yan Jaridu Ta Yanar Gizo Ta Horar Da Mambobinta Kan Ɗaukar Rahoton Zabe A Kano Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026 Kungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar …