Labarai Kamfanin NNPC YA KADDAMAR DA TASHAR MAI TA FARKO MAI TSARIN ZUBA DANKA A ABUJA Posted onSeptember 11, 2026 Kamfanin NNPC Retail a ranar Alhamis ya kaddamar da tasharsa ta farko mai amfani da fasahar zamani da tsarin kai-da-kai wajen sayen man fetur (self-service), …