Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Tsaro

Labarai, Tsaro

Jami’an Tsaro Sun Kama shugabannin kananan hukumomi 2 Da Bindigogi A Kano

Posted onFebruary 23, 2023February 23, 2023

Alfijr ta rawaito Wata majiya mai inganci ta shaidawa jaridar Daily Nigerian cewa an kama mutanen biyu ne a lokacin da suke jagorantar ’yan daba …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa An Yi Garkuwa Da Jagoran PDP Kwana 4 Kafin Zabe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar PDP na Gundumar Dan Mahawayi da wani mutum daya ana gab da zabe. Harin …

Labarai, Ta addanci

Wasu Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutune Huɗu A Jihar Bauchi

Posted onJanuary 23, 2023January 23, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta tabbatar da kashe wasu mutum huɗu da ‘yan bindiga suka yi a anguwar Gambari Sabon-Layi da …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 3

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan ta’adda sun kashe hakimin kauyen Mulo da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Malam Usman Garba. Rahotanni sun bayyana cewa, …

Labarai, Ta addanci

Bayan Kishiyoyi Sun Sa An Yi Garkuwa Da Surukarsu Daga Ƙarshe Reshe Ya Juye…

Posted onDecember 21, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sacemahaifiyar mijin nasu a …

Labarai, Tsaro

Civil Defence Ta Buɗe Potal Dinta Don Daukar Ma’aikata A Yau Litinin

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Civil Defence wato NSCDC Nigeria, hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da aka ba wa alhakin samar da matakan yaki da …

Labarai, Ta addanci

Wani Alkali Ya Rataye Kansa Bayan Ya Kashe Matarsa ​​Tare Da Yiwa Gawar Fyade A Gaban ‘Ya’yansu

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

. Alfijr ta rawaito ƴan sanda a Ƙasar Zimbabwe na neman wani alkali ruwa a jallo bisa zargin kisan matarsa ​​kuma ya kashe kansa a …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab