Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta tura jami’ai 250 da suka kammala horo zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakokin jihar, domin karfafa tsaro da inganta …
Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta tura jami’ai 250 da suka kammala horo zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakokin jihar, domin karfafa tsaro da inganta …
Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta hannun hukumar INTERPOL ta ceto mata biyu ‘yan kasar Colombia da ake zargin wata kungiyar masu safarar mutane ta yaudare …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kashe Hakimin Galla da ke …
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta kama wani mutum, Moferewa Maiye, bisa zargin kwaikwayon jami’in hukumar da kuma amfani da kayan DSS wajen tsoratar …
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ceto wani yaro mai shekaru tara, mai suna Ubaiyu Muhammad Sammani, da aka sace a unguwar Rimin Kebbe, tare …
Hukumar Kula da Shige da fice ta ƙasa (NIS) ta dakatar da wasu manyan jami’anta da ke aiki a iyakar Lagos-Seme, bisa zargin karɓar kuɗi …
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, …
An saki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga tsarewar da ake masa inda ya koma gida domin halartar jana’izar mahaifiyarsa. Ɗansa, Bashir El-Rufai, ne …
Hukumar Leƙen Asiri ta Soji (DIA) ta miƙa Malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Abdulkadir Zariya, hannun Hukumar Farin Kaya (DSS), domin ci gaba da bincike …
Gwamnatin Jihar Kano ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kamfanin Kirkire-kirkiren fasahar sadarwa na AS and AJ Multi Services domin kaddamar da …
Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja …
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta kafa wani kwamitin kar-ta-kwana domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara ta’azzara a tashoshin …
Ministan tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa a daren Litinin. Bayanai daga mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da assasa dokar ta ɓaci akan tabbatar da tsaron Nigeria inda ya sanar da wasu …
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya ƙaddamar da sabon tsarin yaƙi da ta’addanci na ƙasa, shirin shekaru biyar da zai gudana daga 2025 …
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a garin ’Yan Cibi da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar Kano, inda ake zargin sun sace mata 10 …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya bayyana cewa ‘yan Ƙasashen Ƙetare ba za su iya magance kalubalen tsaron …
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta kaddamar da bincike a kan zargin janye sojojin da aka tura don su yi gadin Makarantar Sakandaren ‘Yan Mata ta …
Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …