Labarai Wata Sabuwar: Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da mu’amalar kasuwanci da Kasar Iran Posted onAugust 19, 2026August 19, 2026 Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, ta sanar da dakatar da dukkan harkokin kasuwanci, musayar cinikayya da mu’amalar kuɗi da Iran, har sai an sake ba da …