Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Zaɓe

IMG 134752 021026 1790945283867
Labarai

A Oktoba Za A Kammala Zaɓen Sabon Shugaban Majalisar Ɗinkin Duniya, Bayan Guterres Ya Shafe Shekaru 10

Posted onOctober 2, 2026

Daga Aminu Bala Madobi 02102026   A yayin da shekarar 2026 ke gab da ƙarewa, Majalisar Ɗinkin Duniya na shirin kammala tsarin zaɓen wanda zai …

IMG 151210 21926 1789999941478
Labarai

MU LEKA HUKUMAR ZAƁE Mu Bincika. Mu Tambaya. Mu Bayyana Abin da Dokar Zaɓe Ta Ce.

Posted onSeptember 21, 2026

FITOWA TA 2 — LITININ, 21 GA SATUMBA 2026 RAJISTAR MASU ZAƁE: SHIN MUNA DA SAHIHIYAR RAJISTA KAFIN 2027?   Daga Alfijir Labarai GABATARWA Zaɓe …

IMG 200348 15926 1789499046438
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA: 20 SATUMBA 2026

Posted onSeptember 20, 2026

ALFIJIR LABARAI KANO KANO PILLARS TA LALLASA DOMA UNITED 4–1   Kano Pillars ta samu babbar nasara a kan Doma United da ci 4–1 a …

IMG 095749 16926 1789549091935
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: 20 SATUMBA 2026

Posted onSeptember 20, 2026September 20, 2026

ALFIJIR LABARAI   KANO   APC TA LASHE ZAƁEN DAWAKIN KUDU/WARAWA   Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ayyana ɗan takarar APC, …

IMG 212250 29726 1785356592543
Kano, Zaɓe

Kungiyar ‘Yan Jaridu Ta Yanar Gizo Ta Horar  Da Mambobinta Kan Ɗaukar Rahoton Zabe A Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026

Kungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar …

IMG 151050 21426 1776780665285
Kano, Labarai

Zamu Kauracewa shiga Zabe Matukar ba’a yi mana aikin Hanya da Gadar mu ba – Wasu Mazauna Kauye

Posted onApril 21, 2026April 21, 2026

Daga Rabiu Usman ….Idan anyi mana muyi Zabe, idan ba’a yi ba muyi zaman mu a Gidajen mu. Mazauna Kauyen Sabon Garin Alhazawa dake Cikin …

IMG 20260409 WA0169
Bauchi, Labarai

Bauchi 2027: Dalilin Zabar Ƙwarewa A Jihar

Posted onApril 9, 2026April 9, 2026

Daga  Farfesa Shehu A. Goni Wata muhimmiyar tattaunawa na ƙara bayyana a Jihar Bauchi. Ba irin hayaniyar sauya sheƙa, haɗa kawance, ko lissafin rabon mulki …

FB IMG 1775680444338
ADC, Labarai

Jam’iyyar PDP da ADC sun yi ganawar sirri a Abuja kan yiwuwar hadaka gabanin zaɓe

Posted onApril 8, 2026April 8, 2026

Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …

FB IMG 1772199369125
INEC, Labarai

Tirka Tirka: INEC ta cire shugabannin ADC karkashin David Mark daga shafinta na yanar gizo

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta daina amincewa da kowanne daga cikin bangarorin jam’iyyar ADC biyu, wanda David …

FB IMG 1772199369125
Labarai, Zaɓe

Hukumar Zabe INEC ta Canja Jadawalin Zaɓen 2027 a Najeriya

Posted onFebruary 27, 2026February 27, 2026

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairun 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya. Kwamishinan hukumar …

best seller i
Labarai, Zaɓe

Da Dumi Duminsa: Hukumar INEC ta sanar da ranakun da za a yi Babban zaben 2027 a Nigeria

Posted onFebruary 13, 2026February 13, 2026

Hukumar zaɓe mai zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar dokoki ta …

FB IMG 1770236081020
Labarai, Majalisar Dattijai

Najeriya: Majalisar Dattawa ta amince da kudurin gyaran dokar zabe bayan zaman awanni biyar

Posted onFebruary 4, 2026February 4, 2026

Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da kudurin gyaran Dokar Zabe bayan shafe awanni biyar ana tattauna shi sashi-sashi. Kudurin shi ne kaɗai abin …

FB IMG 1761248371112
Kasashen Waje, Labarai

Zaɓe: Hukumomi sun katse intanet a Kamaru

Posted onOctober 23, 2025October 23, 2025

Rahotanni na cewa an samu katsewar intanet a sassa da dama na kamaru, yayin da ‘yan ƙasar ke ci gaba da jiran sakamakon zaɓen shugaban …

IMG 20251014 WA0003
Labarai, Majalisar Wakilai

Majalisar Wakilai Ta Nemi A Gudanar Da Babban Zabe A Watan Nuwanba 2026.

Posted onOctober 14, 2025October 14, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …

FB IMG 1757754167093
Labarai

Hukumar INEC Ta Amince da Sabbin Jam’iyyu 14 a Najeriya

Posted onSeptember 13, 2025September 13, 2025

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta amince da rijistar sabbin jam’iyyun siyasa guda 14, wadanda za su fara shiga sahun manyan ayyukan …

IMG 174446 23825 1755967493820
Labarai, Zaɓe

Sama da katin zabe 360,000 ke hannunmu masu su basu zo sun karɓa ba a Kano – In ji Shugaban INEC

Posted onAugust 23, 2025August 23, 2025

Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa reshen jihar Kano Ambassada Abdu Zango ya ce akwai sama da katin zabe 360,000 da har yanzu …

FB IMG 1755350506022
Labarai, Zaɓe

An kama ƴan daba sama da 100 da ake zargi da yunkurin tada tarzoma a zaɓen cike gurbi a Kano: – INEC

Posted onAugust 16, 2025August 16, 2025

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa an kama fiye da mutane da ake zargin ƴan daba ne sama da ɗari,  …

FB IMG 1751447690638
INEC, Labarai

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe a Najeriya

Posted onJuly 2, 2025July 2, 2025

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin …

FB IMG 1734078061516
Labarai, Zaɓe

INEC ta shirya tsaf domin ba da damar kada kuri’a ba tare da katin zabe ba

Posted onDecember 13, 2024December 13, 2024

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …

Tinubu vs Trump
Amurka, Labarai

Shugaba Tinubu ya taya sabon shugaban Amurka Donald Trump murnar lashe zabe

Posted onNovember 6, 2024November 6, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab