Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Burgu, Dake Jihar Borno Yau Laraba 22/07/2026

IMG 125130 19326 1773921098651

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Burgu, Ƙaramar Hukumar Shani, Jihar Borno Najeriya

Hatsi da Kayan Gona

– Farar Masara Toliya — ₦35,000 zuwa ₦36,000
– Jar Masara Toliya — ₦36,000 zuwa ₦37,000
– Farar Dawa Gargajiya Toliya — ₦42,000 zuwa ₦43,000
– Farar Dawa Quality Toliya — ₦37,000 zuwa ₦38,000
– Jar Dawa Toliya — ₦43,000 zuwa ₦45,000
– Gero Toliya — ₦37,000 zuwa ₦40,000
– Honey Beans — ₦112,000 zuwa ₦150,000
– Jan Wake Toliya — ₦105,000 zuwa ₦110,000
– Farin Wake Dan Misira Toliya — ₦105,000 zuwa ₦110,000
– Farin Wake Mai Bakin Hanci — ₦105,000 zuwa ₦110,000
– Farin Wake Potiskum — ₦98,000 zuwa ₦180,000
– Farin Wake Largo — ₦100,000 zuwa ₦102,000
– Waken Suya Toliya — ₦83,000 zuwa ₦85,000

Shinkafa da Gyada

– Samfarerar Shinkafa Jamila — ₦48,000 zuwa ₦50,000
– Gujjiya Toliya — ₦80,000 zuwa ₦83,000
– Gyada Kwankwaso — ₦125,000 zuwa ₦130,000
– Gyada Mai Zabuwa — ₦130,000 zuwa ₦135,000
– Sabuwar Gyada Dakar — ₦163,000 zuwa ₦165,000
– Milk Beans — ₦93,000 zuwa ₦105,000

Sauran Kayan Amfanin Gona

– Busasshen Rogo — ₦11,000 zuwa ₦11,500
– Kalwa Ta Taraba — ₦120,000 zuwa ₦121,000
– Sabuwar Kuka — ₦15,000 zuwa ₦16,000
– Zogale — ₦21,000 zuwa ₦22,000
– Gyada Mai Bawo Zabuwa — ₦36,000 zuwa ₦37,000
– Busasshen Tumatir — ₦55,000 zuwa ₦67,000
– Busasshen Barkono — ₦52,000 zuwa ₦55,000
– Busasshen Dankali — ₦18,500 zuwa ₦19,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon ingancin kaya da yadda aka yi ciniki.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *