Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa dake Jihar Kaduna State Najeriya a jiya Lahadi, 09/08/2026
Shinkafa da Hatsi
• Shinkafa Samfarera — ₦33,000 zuwa ₦45,000
• Shinkafa Tsaba — ₦100,000 zuwa ₦120,000
• Shinkafar Tuwo Tsaba — ₦110,000 zuwa ₦120,000
• Dawa Janjare — ₦40,000 zuwa ₦43,000
• Dawa Kaura — ₦32,000 zuwa ₦36,000
• Farar Dawa — ₦38,000 zuwa ₦40,000
• Dauro — ₦50,000 zuwa ₦52,000
• Gero — ₦48,000 zuwa ₦51,000
• Busasshen Rogo — ₦23,000 zuwa ₦26,000
• Kowar Wake — ₦13,000 zuwa ₦20,000
Masara da Sauran Kayan Gona
• Jar Masara — ₦31,000 zuwa ₦33,000
• Masarar Gugguru — ₦60,000 zuwa ₦67,000
• Waken Suya — ₦72,000 zuwa ₦77,000
Barkono
• Barkono Dan Miyere — ₦25,000 zuwa ₦33,000
• Barkono Dan Zagade — ₦20,000 zuwa ₦26,000
Wake
• Farin Wake Na Farashi — ₦90,000 zuwa ₦97,000
• Farin Wake Dan Damina Biyu — ₦75,000 zuwa ₦79,000
• Iron Beans — ₦106,000 zuwa ₦108,000
• Honey Beans — ₦115,000 zuwa ₦120,000
• Jan Wake — ₦110,000 zuwa ₦117,000
• Jan Wake Yaska — ₦112,000 zuwa ₦117,000
• Farin Wake Yambarere — ₦97,000 zuwa ₦100,000
• Farin Wake Dan Amarya — ₦110,000 zuwa ₦115,000
• Farin Wake Dan Giwa/Zafa — ₦103,000 zuwa ₦110,000
• Farin Wake Dan Misira — ₦103,000 zuwa ₦110,000
• Farin Wake Ƙanana (Alale da Kosai) — ₦120,000 zuwa ₦138,000
RAHOTON KASUWA
Wannan shi ne rahoton farashin kayan amfanin gona da aka samu a yau Lahadi daga Kasuwar Hatsi ta Giwa, Ƙaramar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna.
Ku ci gaba da bibiyar NOMA MEDIA domin samun sahihan rahotannin farashin kayan amfanin gona daga Giwa da sauran manyan kasuwannin Najeriya.
Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci, cikon kaya da yanayin kasuwa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
