Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna

IMG 155742 31726 1785509879263

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa dake karamar hukumar Giwa Jihar Kaduna State  Najeriya

Jiya Lahadi
16/08/2026

DAWA

1. Dawa Janjare — ₦41,000 zuwa ₦50,000
2. Dawa Kaura — ₦33,000 zuwa ₦35,000
3. Dawa Fara — ₦38,000 zuwa ₦41,000

SHINKAFA
4. Sabuwar Samfarerar Shinkafa — ₦38,000 zuwa ₦43,000
5. Samfarerar Shinkafa Tsohuwa — ₦42,000 zuwa ₦45,000
6. Shinkafa Tsaba — ₦105,000 zuwa ₦120,000
7. Shinkafar Tuwo Tsaba — ₦105,000 zuwa ₦120,000

MASARA
8. Farar Masara — ₦33,000 zuwa ₦36,000
9. Jar Masara — ₦33,000 zuwa ₦36,000
10. Masarar Gugguru — ₦58,000 zuwa ₦66,000

DAURO DA GERO
11. Dauro — ₦50,000 zuwa ₦52,000
12. Gero — ₦49,000 zuwa ₦51,000

WAKEN SUYA
13. Waken Suya — ₦74,000 zuwa ₦76,500

FARIN WAKE DA JAN WAKE
14. Farin Wake Ɗan Arewa — ₦72,000 zuwa ₦76,000
15. Farin Wake Mai Bakin Hanci — ₦103,000 zuwa ₦108,000
16. Jan Wake — ₦108,000 zuwa ₦115,000
17. Farin Wake Ɗan Amarya — ₦108,000 zuwa ₦115,000
18. Farin Wake Yambarere — ₦98,000 zuwa ₦101,000
19. Farin Wake Ɗan Misira — ₦103,000 zuwa ₦112,000
20. Farin Wake Ɗan Giwa ko Zafa — ₦104,000 zuwa ₦112,000
21. Farin Wake Ƙanana na Alale da Kosai — ₦125,000 zuwa ₦130,000
22. Farin Wake na Farashi — ₦95,000 zuwa ₦102,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci, nauyi, cikon kaya da yanayin kasuwa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *