Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna

IMG 155742 31726 1785509879263

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa  dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Alhamis 30/07/2026

Hatsi

– Masarar Gugguru — ₦55,000 zuwa ₦72,000
– Farar Masara — ₦29,000 zuwa ₦32,000
– Jar Masara — ₦29,000 zuwa ₦32,500
– Dawa Kaura — ₦33,000 zuwa ₦36,000
– Farar Dawa Sanbalma — ₦37,000 zuwa ₦40,000
– Farar Dawa Rumus — ₦33,000 zuwa ₦37,000
– Jar Dawa Janjare — ₦39,000 zuwa ₦42,000
– Dauro — ₦50,000 zuwa ₦55,000
– Gero — ₦50,000 zuwa ₦53,000

Wake

– Farin Wake Kanana (Alale da Kosai) — ₦153,000 zuwa ₦157,000
– Jan Wake — ₦110,000 zuwa ₦116,000
– Farin Wake Dan Amarya — ₦110,000 zuwa ₦115,000
– Farin Wake Dan Misira — ₦104,000 zuwa ₦110,000
– Farin Wake Dan Giwa (Zafa) — ₦103,000 zuwa ₦110,000
– Farin Wake Na Farashi — ₦98,000 zuwa ₦103,000
– Farin Wake Yambarere — ₦98,000 zuwa ₦104,000
– Farin Wake Mai Bakin Hanci — ₦106,000 zuwa ₦109,000
– Waken Soya — ₦70,000 zuwa ₦74,000
– Waken Milk — ₦117,000 zuwa ₦122,000
– Honey Beans — ₦115,000 zuwa ₦118,000

Shinkafa

– Shinkafa Samfarera — ₦36,000 zuwa ₦46,000
– Shinkafa Tsaba — ₦108,000 zuwa ₦122,000
– Shinkafar Tuwo (Tsaba) — ₦114,000 zuwa ₦122,000

Sauran Kayan Gona

– Busasshen Rogo — ₦23,000 zuwa ₦26,000
– Kowar Wake — ₦13,000 zuwa ₦22,000
– Alkama — ₦83,000 zuwa ₦90,000

Farashin Barkono

– Barkono Dan Miyere — ₦26,000 zuwa ₦31,000
– Barkono Dan Zagade — ₦20,000 zuwa ₦25,000

Busasshen Tumatir

– Busasshen Tumatir — ₦55,000 zuwa ₦103,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci da yadda aka yi ciniki.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *