Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

IMG 233336 05826 1785969226846

Gwamnatin Jihar Kano ta aiwatar da rushe wani gini mai tsawo da ke unguwar Nasarawa GRA, a kan titin AVM Mukhtar Muhammad Close, bayan mamallakin ginin ya gaza bin umarnin dakatar da aikin da aka ba shi.

A cewar Ma’aikatar Kasa da Tsare-tsare ta Jihar Kano, an umarci mamallakin ya dakatar da aikin tun daga ranar 14 ga Mayun wannan shekara, amma bai mutunta umarnin ba.

Wannan dalilin ne ya sa gwamnati ta ɗauki matakin rushe ginin bisa rashin bin ƙa’idojin da aka gindaya.

A ƙarshen gwamnatin ta sake gargadi da jan kunne akan masu kunnen ƙashi wajen bijirewa bin doka

IMG 233406 05826 1785969252994
AVM Mukhtar Muhammad Close
IMG 233351 05826 1785969240449
AVM Mukhtar Muhammad Close
IMG 233336 05826 1785969226846
AVM Mukhtar Muhammad Close

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *