Sai An samar da hanyoyin Samun Kuɗaɗen Shiga Ga Yan Najeriya kafin Mu Amince da Sabon Harajin intanet da Babban bankin Najeriya Ya ɓullo dashi. …
Sai An samar da hanyoyin Samun Kuɗaɗen Shiga Ga Yan Najeriya kafin Mu Amince da Sabon Harajin intanet da Babban bankin Najeriya Ya ɓullo dashi. …
Gwamnati ta sha alwashin sanya ido da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki, tare da daukar tsauraran matakai kan duk kamfanonin da aka kama …
Gwamnatin tarayya ta amince da ranar Alhamis, 11 ga Afrilu, 2024, a matsayin kari a kan ranakun hutun sallar Eid-El-Fitr ta bana. Alfijir labarai ta …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …
Lokacin nuna mun zaɓi ‘Muslim-Muslim Tiket’ ya yi Fitaccen malami Sheikh Kabiru Gombe ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, …
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar 29 ga Maris da 1 ga Afrilu a matsayin ranakun hutun bukukuwan Good Friday da Easter Monday na bana. Alfijir …
Gwamnatin tarayya ta sanar da fara rabon metric ton 42,000 na kayan abinci iri-iri a matsayin tallafin da take baiwa ‘yan Najeriya a ranar Laraba. …
Gwamnatin tarayya Najeriya ta dakatar da kaddamar da shirin bayar da lamuni na daliban Najeriya har sai baba tagani. Alfijir labarai ta rawaito Akintunde Sawyer, …
Ministan Lantarki na Nijeriya Bayo Adelabu ya yi barazanar ƙwace lasisin kamfanonin rarraba wuta na ƙasar Discos, yana mai cewa ba za a lamunci yanayin …
Gwamnatin Najeriya ta buƙaci shafin musayar kuɗin intanet na Binance ya biya ta kuɗi dalar Amurka biliyan 10 a matsayin tara, bisa iƙirarin da gwamnatin …
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shari’ar da ta ke yi wa mai kiran #REVOLUTIONNOW, Omoyele Sowore kan zargin cin amanar kasa. Alfijir labarai ta rawaito …
Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta daga Abuja zuwa Legas. …
Gwamnatin Najeriya ta yi ikirarin cewa ba za ta iya ci gaba da bayar da tallafin wutar lantarki ba saboda dimbin basussuka da ta ciyo. …
Tinubu ya kuma ba da umarnin a saka ’yan Najeriya da suka cancanta da ke da ilimin boko da kuma wadanda ke jami’o’i masu zaman …
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin 25, Talata 26 ga Disamba, 2023, da kuma Litinin 1 ga Janairu, 2024, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan …
Gwamnatin tarayya ta amince da cire jami’o’i da sauran manyan makarantun kasar nan daga cikin hadakar ma’aikata da tsarin biyan albashi (IPPS), wanda hakan ya …
An soke lasisin ne bisa umarnin dokar Nijeriya wadda ta bukaci masu rike da lasisin su rika biyan haraji na shekara-shekara, ko kuma a soke …
An soke tarar da ta kai naira miliyan 585 da aka sanya wa wasu fursunoni. Alfijir Labarai ta rawaito an saki dubban fursunoni daga gidajen …
Dakarun tsaron Nijeriya suna ƙoƙarin shawo kan matsalolin tsaro da ake fama da su. Alfijir Labarai ta rawaito Nijeriya ta caccaki Amurka kan shawarwarin da …