Kalaman Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke nan kan gwamnan Jihar Kano Abba Kabiru Yusuf a cikin wani sakon taya gwamnan murnar cikarsa shekaru 63, wanda …
Kalaman Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke nan kan gwamnan Jihar Kano Abba Kabiru Yusuf a cikin wani sakon taya gwamnan murnar cikarsa shekaru 63, wanda …
Jagoran Tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya bar kujerar gwamna idan har …
Daga Aminu Bala Madobi Koriya ta Arewa ta yi Gargaɗi Kan Yaƙin Duniya Bayan Rahoton Kama Shugaban Venezuela. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Koriya ta …
Amurka ta kama shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro, tare da dauke shi daga kasarsa bayan jerin hare-haren makamai masu linzami da aka kai wa ƙasar …
An shiga cikin tashin hankali a jihar Kano ranar Juma’a bayan kashe wani jami’in hukumar tsaro na NSCDC Abdurrauf Sheriff, wanda ake zargin wasu ‘yan …
Wani babban limanin Coci wato fasto Toye Ebijomore ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya wa Najeriya sabon suna kafin karewar wa’adin …
Shugaban Jami’ar Mata Zalla Tazkiyah, da ke Zaria Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya ba wa mata marayu gurbin karatu a Jami’ar. Jami’ar Tazkiyah Zaria ita …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo …
Sabuwar Hukumar Haraji ta Ƙasa, Nigeria Revenue Service (NRS), ta fara aiki a hukumance a wannan rana ta farko a sabuwar shekara ta 2026, inda …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2026 wanda ya haura naira tiriliyan 1.47, …
Wani babban jigo a jamiyyar APC ta jihar Adamawa Abdurrahman Haske yayi kira ga matasa na karamar hukumar Lamurde da su guji tayar da fitina …
’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar jihar Ogun, Moruf Musa, a Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside ta jihar ranar Talata. Musa, wanda …
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Bankin UBA “United Bank of Africa” da ya rike kudin Jihar Kano da ake zargin daraktan …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da umarnin tsare tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN), a gidan yari na …
Daga Aminu Bala Madobi Fitacciyar ‘yar gwagwarmayar siyasa, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fito fili ta bayyana ra’ayinta mai zafi kan halin da Najeriya ke ciki, …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …
Rundunar ‘yansanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta …