TAƘAITATTUN LABARAN KANO 1. Kano Ta Kafa Kwamitin Yaƙi da Cutar Diphtheria Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti na musamman domin ƙarfafa matakan dakile yaduwar …
TAƘAITATTUN LABARAN KANO 1. Kano Ta Kafa Kwamitin Yaƙi da Cutar Diphtheria Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti na musamman domin ƙarfafa matakan dakile yaduwar …
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da naɗin Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin Sarkin Gumel na 17, kwanaki uku bayan rasuwar …
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta kama wani tsohon dillalin hodar iblis da aka taba yanke wa hukuncin zaman gidan …
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan ma’aikatanta da su sabunta bayanan kansu da na aikinsu ta hanyar manhajar Kano Integrated Personal and Payroll Information System …
*Gwamnatin Kano ta bayar da kwangilar gina ɗakin kula da hadarurruka (Emergency Operation Centre) domin inganta ayyukan agajin gaggawa a jihar *Gwamnatin Kano ta …
Iyaye da wasu daga cikin waɗanda suka kammala karatu a Jami’ar Aliko Dangote ta Kimiyya da Fasaha (ADUSTECH), da ke Wudil Kano, sun yi kira …
Al’ummar kananan hukumomin Sumaila da Takai na ci gaba da kokawa kan lalacewar hanyar Magami zuwa Tukuda da kuma babbar hanyar Birnin Bako zuwa Takai, …
Gwamnatin Jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta fara aikin sake yi wa filayen Jami’ar Bayero ta Kano iyaka, musamman wuraren …
Cikin alhini da jimami muke sanar muku da rasuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Muhammad Sani. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, …
Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa an lalata makarantu fiye da 1,400 a faɗin yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya, yayin da aka kashe malamai 2,295, …
Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta tura jami’ai 250 da suka kammala horo zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakokin jihar, domin karfafa tsaro da inganta …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Tattalin arzikin Najeriya ya samu ci gaba mafi girma a cikin kashi na biyu na shekarar 2026, inda ma’aunin tattalin arziki na GDP ya nuna …
Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar …
Yau Sabon Babi Ya Fara! 💧 Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai! Muna farin cikin sanar da ku cewa a yau, 1 ga …
Shugaban kamfanin Korbit water Alhaji Garba Ahmed Ibrahim ya taya al’ummar Musulmi murnar Maulidin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama. Garba ya kara da cewar wannan lokaci …
Allah ya yiwa Malam Muktari Usman Maidu mataimakin shugaban wayar da kai na hukumar Hisbah ta Kano Rasuwa a yau Litinin da yammaci. Zaayi …
Binciken bayanan kashe kudaden gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Kasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na kasashen waje, tare …
Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta hannun hukumar INTERPOL ta ceto mata biyu ‘yan kasar Colombia da ake zargin wata kungiyar masu safarar mutane ta yaudare …