Cikin alhini da jimami muke sanar muku da rasuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Muhammad Sani.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannar Firdausi ce makomarsa.
Allah Ya bai wa iyalai, ’yan uwa, masarautar Gumel da al’ummar Jigawa baki ɗaya haƙurin jure wannan babban rashi ameen ya rabbal alamina
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
