Yau Sabon Babi Ya Fara! 💧
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai! Muna farin cikin sanar da ku cewa a yau, 1 ga Satumba, 2026, Korbit Nigeria Limited ya fara samarwa da kuma siyar da KORBITPLUS Premium Table Water a hukumance.
Ana yin KorbitPlus cikin tsafta da kulawa, ta hanyar amfani da ingantattun hanyoyin tacewa da tsarkake ruwa domin tabbatar da tsafta, inganci da É—anÉ—ano mai daÉ—i.
Daga masana’antarmu zuwa gidajenku, ofisoshi, shaguna, makarantu, otal-otal, gidajen cin abinci da wuraren taruka!








Mun shirya tsaf domin yi muku hidima.
💧 KORBITPLUS PREMIUM TABLE WATER
Tsafta. Inganci. Wartsakewa.
Muna godiya ga abokan cinikanmu, dillalanmu, ma’aikatanmu da abokan hulÉ—armu da suka taimaka wajen ganin wannan rana ta zo.
Yanzu KorbitPlus ya shigo kasuwa — ana karɓar oda da sabbin dillalai.
📞 Tuntuɓe mu yau domin yin oda ko zama dillalin KorbitPlus.
+2348128283338
+2348096233122
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
