Allah ya yiwa Malam Muktari Usman Maidu mataimakin shugaban wayar da kai na hukumar Hisbah ta Kano Rasuwa a yau Litinin da yammaci.
Zaayi jana’izar sa a gobe Talata a gidansu dake Dala da misalin Karfe 8 00am
Sanarwa Daga ICT Department Hisbah Kano
Allah yaji Kansa da rahama yasa aljanna makomarsa ameen ya rabbal alamina
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
