Tsohon Gwamnan jihar Kogi ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.
Daily Trust ta rawaito cewa ofishin yada labaransa a wata sanarwa da suka fitar a yau Laraba, ya dauki matakin ne bayan tuntubar ahalinsa da tawagar lauyoyinsa da abokan siyasar sa.
A watan Afrilu ne dai, hukumar EFCC ta ayyyana Yahaya Bello a matsayin wanda take nema ruwa a jallo bayan ya kaucewa yunkurin kama shi
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj
